Podcasts by Kida da Aladu

Kida da Al'adu

Wannan Shirin na Kida da Al'adu ana gabatar da shi ne a Karshen mako domin shakatar da masu saurare.

Further podcasts by RFI

Podcast on the topic Nachrichten

All episodes

Kida da Al'adu
Dambarwar duniyar fina-finan hausa da masana'antar kade-kade from 2022-02-19T22:05:38

Shirin kida da al'adu tare da Salissou Hamissou ya tabo batutuwa da dama kama daga duniyar fina-finan Hausa da na ketare.

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Shagulgulan Biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru from 2019-09-24T13:03:27

A shirin namu na yau zai yada zango ne a jihar Agadez dake arewacin jamhuriyar Nijar domin duba shagulgulan biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru da suka gabata da ake ...

Listen
Kida da Al'adu
Shagulgulan Biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru from 2019-09-24T13:03:27

A shirin namu na yau zai yada zango ne a jihar Agadez dake arewacin jamhuriyar Nijar domin duba shagulgulan biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru da suka gabata da ake ...

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Shahararren mawakin Najeriya Mamman shata ya cika shekaru 20 da barin duniya from 2019-07-02T12:51:53

Shirin Kida da al'adun gargajiya tare da Mahaman Salissou Hamissou a wannan makon ya dora akan inda shirin ya tsaya a makon jiya, game da yadda Mamman Shata Katsina ya cika shekaru 20 da barin...

Listen
Kida da Al'adu
Shahararren mawakin Najeriya Mamman shata ya cika shekaru 20 da barin duniya from 2019-07-02T12:51:53

Shirin Kida da al'adun gargajiya tare da Mahaman Salissou Hamissou a wannan makon ya dora akan inda shirin ya tsaya a makon jiya, game da yadda Mamman Shata Katsina ya cika shekaru 20 da barin...

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - shagulgulan Sallar Idil Fitr a Najeriya from 2018-06-15T10:16:56

A Najeriya Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci karkashin jagorancin mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar, ita ce ta tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal a jihohi da dama na k...

Listen
Kida da Al'adu
shagulgulan Sallar Idil Fitr a Najeriya from 2018-06-15T10:16:56

A Najeriya Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci karkashin jagorancin mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar, ita ce ta tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal a jihohi da dama na k...

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - shagulgulan Sallar azumin Ramadana a Nijar from 2018-06-15T10:04:14

Al’ummar musulmi a sassa da dama na duniya na gudanar da bukukuwan karamar sallah wato Idil Fitr a yau juma’a, bayan kammala azumin watan Ramadana.

A Najeriya Majalisar koli ta harkok...

Listen
Kida da Al'adu
shagulgulan Sallar azumin Ramadana a Nijar from 2018-06-15T10:04:14

Al’ummar musulmi a sassa da dama na duniya na gudanar da bukukuwan karamar sallah wato Idil Fitr a yau juma’a, bayan kammala azumin watan Ramadana.

A Najeriya Majalisar koli ta harkok...

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Aure a duniyar hausa from 2017-11-14T11:08:20

A cikin shirin al'adu na gado Salissou Hamissou ya duba yanayin aure  a duniyar hausa.

Za ku ji irin sauyi da aka samu,dama yadda mutane ke kallon halin da ake ciki.

Listen
Kida da Al'adu
Aure a duniyar hausa from 2017-11-14T11:08:20

A cikin shirin al'adu na gado Salissou Hamissou ya duba yanayin aure  a duniyar hausa.

Za ku ji irin sauyi da aka samu,dama yadda mutane ke kallon halin da ake ciki.

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Tattaunawa da Rogazo mawakin gargajiyar Nijar from 2016-03-15T10:54:26

Mawakin Gargajiya da ake kira Rogazo dai ya shahara wajen yin fira cikin wake, ya kuma gwada irin basirar da Allah ya yi masa a zantawa da Mahaman Salissou Hamisou

Listen
Kida da Al'adu
Tattaunawa da Rogazo mawakin gargajiyar Nijar from 2016-03-15T10:54:26

Mawakin Gargajiya da ake kira Rogazo dai ya shahara wajen yin fira cikin wake, ya kuma gwada irin basirar da Allah ya yi masa a zantawa da Mahaman Salissou Hamisou

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Kida da Al'adun Nufawa a Najeriya from 2016-01-23T08:33:50

Haoua Kabir cikin shirin al'adun mun na gado ta duba mana yadda yan kabilar Nufawa ke rayyuwa dama zamantakewa .

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adun Nufawa a Najeriya from 2016-01-23T08:33:50

Haoua Kabir cikin shirin al'adun mun na gado ta duba mana yadda yan kabilar Nufawa ke rayyuwa dama zamantakewa .

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Kida da Al'adun Nufawa from 2016-01-09T09:08:52

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna da Mawakiyar Nufawa Amina Ibrahim da ake kira Kashekala sannan shirin ya diba wasu al'adun Nufawa.

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adun Nufawa from 2016-01-09T09:08:52

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna da Mawakiyar Nufawa Amina Ibrahim da ake kira Kashekala sannan shirin ya diba wasu al'adun Nufawa.

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Mawakin Yanayi: Lawal Musa Dankwari from 2015-12-12T09:06:45

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna da Lawal Musa Dankwari Malamin Hausa a Zaria wanda ya rera wake kan sauyin yanayi da ake samu a yanzu da tsabtace muhalli. Dankwari ya wake Ruwa da Daji da ts...

Listen
Kida da Al'adu
Mawakin Yanayi: Lawal Musa Dankwari from 2015-12-12T09:06:45

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna da Lawal Musa Dankwari Malamin Hausa a Zaria wanda ya rera wake kan sauyin yanayi da ake samu a yanzu da tsabtace muhalli. Dankwari ya wake Ruwa da Daji da ts...

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Yadda Hausawa ke aure kafin zuwan musulunci from 2015-11-21T10:32:29

Shirin Kade-kade da Al'adu na wannan karo tare da Hauwa Kabir, ya mayar da hankali ne kan yadda Hausawa ke aure kafin zuwan musulunci.

Listen
Kida da Al'adu
Yadda Hausawa ke aure kafin zuwan musulunci from 2015-11-21T10:32:29

Shirin Kade-kade da Al'adu na wannan karo tare da Hauwa Kabir, ya mayar da hankali ne kan yadda Hausawa ke aure kafin zuwan musulunci.

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Shahrarrun mawakan Mali, makafi Amadou da Mariama from 2015-11-14T09:16:31

Shirin ''Kida da Al'adu'' tare da Hauwa Kabir, a wannan mako ya duba rayuwar shahrarrun mawakan kasar Mali Amadou da Mariama, mata da miji kuma makafi da suka yi fice sosai a fagen waka.

Listen
Kida da Al'adu
Shahrarrun mawakan Mali, makafi Amadou da Mariama from 2015-11-14T09:16:31

Shirin ''Kida da Al'adu'' tare da Hauwa Kabir, a wannan mako ya duba rayuwar shahrarrun mawakan kasar Mali Amadou da Mariama, mata da miji kuma makafi da suka yi fice sosai a fagen waka.

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Labarin shahrarrun makada da mawaka, tare da karin bayani game da al'adun wasu al'ummomi from 2015-10-31T09:52:14

Kade-kade da Al'adu tare da Hauwa Kabir, shiri ne da ke ba ku labarun shahrarrun makada da mawaka tare da yin dubi a game da al'adun wasu al'ummomi.

Listen
Kida da Al'adu
Labarin shahrarrun makada da mawaka, tare da karin bayani game da al'adun wasu al'ummomi from 2015-10-31T09:52:14

Kade-kade da Al'adu tare da Hauwa Kabir, shiri ne da ke ba ku labarun shahrarrun makada da mawaka tare da yin dubi a game da al'adun wasu al'ummomi.

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Ma'anar hawa da Sarakunan Hausa ke yi lokacin bukukuwa from 2015-10-25T18:13:06

Shirin Kade-kade da Al'adu a wannan karo, Hauwa Kabrir ta yi dubi ne a game da ''Hawa'' da sarakuna ke yi a kasar Hausa, a lokacin gudanar da bukukuwa.

Listen
Kida da Al'adu
Ma'anar hawa da Sarakunan Hausa ke yi lokacin bukukuwa from 2015-10-25T18:13:06

Shirin Kade-kade da Al'adu a wannan karo, Hauwa Kabrir ta yi dubi ne a game da ''Hawa'' da sarakuna ke yi a kasar Hausa, a lokacin gudanar da bukukuwa.

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Shirin kade-kade da al'adu na karshen mako from 2015-10-17T12:26:08

A sha saurare lafiya tareda Hauwa Kabir

Listen
Kida da Al'adu
Shirin kade-kade da al'adu na karshen mako from 2015-10-17T12:26:08

A sha saurare lafiya tareda Hauwa Kabir

Listen
Kida da Al'adu
Kida da al'adu a Najeria from 2015-10-03T12:46:49

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Wakokin na musamman a kan watan Ramadan from 2015-07-11T21:03:44

Shirin a wannan lokaci ya duba wasu daga cikin wakoki da makawa suka rarewa watan Ramadan tare da Hauwa Kabir.

Listen
Kida da Al'adu
Wakokin na musamman a kan watan Ramadan from 2015-07-11T21:03:44

Shirin a wannan lokaci ya duba wasu daga cikin wakoki da makawa suka rarewa watan Ramadan tare da Hauwa Kabir.

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Wakokin Azumi daga mawakan zamani from 2015-07-05T21:30:33

Shirin Kida da Al'adu na wannan mako, Hawwa Kabir ta zanta da wani shahrarren mawakin zamani da ya wake watan Ramadana mai alfarma.

Listen
Kida da Al'adu
Wakokin Azumi daga mawakan zamani from 2015-07-05T21:30:33

Shirin Kida da Al'adu na wannan mako, Hawwa Kabir ta zanta da wani shahrarren mawakin zamani da ya wake watan Ramadana mai alfarma.

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Wakokin hausa cikin watan azumi from 2015-06-27T09:55:25

Hawa kabir cikin shirin  al'adu da kida ta zanta  da mawakan hausa  dake rera wakoki na watan  azumi.

Listen
Kida da Al'adu
Wakokin hausa cikin watan azumi from 2015-06-27T09:55:25

Hawa kabir cikin shirin  al'adu da kida ta zanta  da mawakan hausa  dake rera wakoki na watan  azumi.

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Tattaunawa da Mawakin Hausa Hassan Wayam from 2015-06-11T20:34:58

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Mawakin gargajiya Hassan Wayam.

Listen
Kida da Al'adu
Tattaunawa da Mawakin Hausa Hassan Wayam from 2015-06-11T20:34:58

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Mawakin gargajiya Hassan Wayam.

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Tattaunawa da Mawakin Yabon Annabi Ulafa from 2015-05-27T12:43:34

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Muktari Magashi wanda ake kira da sunan Ulafa, mawakin Hausa na yabon Annabi.

Shirin kuma ya ji tarhin rayuwarsa da wakokinsa.

Listen
Kida da Al'adu
Tattaunawa da Mawakin Yabon Annabi Ulafa from 2015-05-27T12:43:34

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Muktari Magashi wanda ake kira da sunan Ulafa, mawakin Hausa na yabon Annabi.

Shirin kuma ya ji tarhin rayuwarsa da wakokinsa.

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Mawakiyar Hausa Naja ta Annabi from 2015-05-20T13:39:25

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Matashiyar Mawakiyar Hausa Naja'atu Abdussalam da ake kira Naja ta Annabi.

Listen
Kida da Al'adu
Mawakiyar Hausa Naja ta Annabi from 2015-05-20T13:39:25

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Matashiyar Mawakiyar Hausa Naja'atu Abdussalam da ake kira Naja ta Annabi.

Listen
Kida da Al'adu
Kida da Al'adu - Tarihin Bashir Dandago da Wakokinsa from 2015-05-15T19:56:51

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne Bashir Dandago mai wakar yabon Annabi da wakokin Siyasa. Dandago ya bayar da tarihin rayuwarsa da kuma Wakokinsa.

Listen
Kida da Al'adu
Tarihin Bashir Dandago da Wakokinsa from 2015-05-15T19:56:51

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne Bashir Dandago mai wakar yabon Annabi da wakokin Siyasa. Dandago ya bayar da tarihin rayuwarsa da kuma Wakokinsa.

Listen