Podcasts by Korona: Ina Mafita?

Korona: Ina Mafita?

Shiri na musamman da sashen Hausa na BBC zai dinga kawo muku na tsawo minti hudu domin wayar da kan jama’a kan cutar Coronavirus da ta addabi kasasshen duniya.

Further podcasts by BBC Hausa Radio

Podcast on the topic Gesundheit und Fitness

All episodes

Korona: Ina Mafita?
Najeriya za ta fara amfani da rigakafin Moderna from 2021-08-05T18:31

Labaran korona da bayani kan yadda Najeriya ke shirin fara amfani da rigakafin Moderna.

Listen
Korona: Ina Mafita?
An tilasta wa ma'aikata yin rigakafin korona a Amurka from 2021-07-30T15:56

Labaran korona da bayani kan yadda aka tilasta wa ma'aikata yin rigakafin korona a Amurka

Listen
Korona: Ina Mafita?
Ghana ta gindaya sharuddan jana'iza da bikin aure from 2021-07-26T16:56

Labaran korona a takaice da bayani kan sharuddan jana'iza da bikin aure a Ghana

Listen
Korona: Ina Mafita?
Najeriya za ta shigo da wasu nau'ukan rigakafin korona from 2021-07-16T16:19

Labaran korona a da bayani kan yadda Najeriya ta amince da wasu naukan rigakafin cutar.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Yadda aka gano korona samfurin Delta a Najeriya from 2021-07-09T16:21

Takaitattun labaran korona da bayani kan cutar samfurin Delta wanda aka gano a Najeriya

Listen
Korona: Ina Mafita?
Nau'in cutar korona mai hadari na bazuwa a Ghana from 2021-07-05T17:33

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda nau'in korona mai hadari ke yaduwa a Ghana.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Italiya za ta sassauta dokar sanya takunkumi from 2021-06-28T18:43

Labaran korona a takaice da bayani kan aniyar Italiya na sassauta dokar sanya takunkumi

Listen
Korona: Ina Mafita?
An wajabta rigakafin korona kan kowane baligi a Djibouti from 2021-06-22T14:36

Takaitattun labaran korona da bayani kan yadda aka wajabta allurar korona a Djibouti.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Abin da ya sa Nijar ta fara rigakafin gama-gari from 2021-06-15T16:38

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda jamhuriyar Nijar ta fara rigakafin cutar

Listen
Korona: Ina Mafita?
Ana karo-karo domin tallafa wa matalautan kasashe from 2021-06-11T16:25

Labaran korona a takaice da bayani kan gudumawar rigakafin korona daga kasashen G7.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Yadda korona ta salwantar da ayyukan mutane from 2021-06-09T16:12

Takaitattun labaran korona da rahoto kan yadda cutar ta salwantar da ayyuka yi ga mata.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Labari mai dadi game da korona from 2021-05-31T16:40

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda tattalin arzikin duniya ke farfadowa.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Gwamnati na cigiyar karin mutanen da suka karya dokar korona from 2021-05-28T16:47

Labaran korona a takaice da bayani kan mutanen da gwamnatin Najeriya ke nema.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Gwamnati na neman wadanda suka karya dokar yaki da cutar korona a Najeriya from 2021-05-24T16:45

Takaitattun labaran korona da bayani kan neman wadanda suka karya dokar yaki da cutar.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Yadda mutane ke mutuwa kan titi sanadiyyar korona from 2021-04-26T16:01

Takaitattun labaran korona da bayani kan illar da cutar ke yi a kasar Indiya.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Ko rigakafin korona na karya azumi? from 2021-04-14T16:07

Takaitattun labaran korona da bayani kan hukuncin yin rigakafin korona a lokacin azumi.

Listen
Korona: Ina Mafita?
An kafa hujja da cutar korona domin take hakkin bil'adama - Amnesty from 2021-04-07T18:35

Takaitattun labaran korona da bayani kan rahoton Amnesty International.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Nijar za ta fara amfani da rigakafin korona daga China from 2021-03-22T16:49

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda Nijar ta karbi rigkafin cutar daga China.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Kasashe na sake komawa kan rigakafin korona ta AstraZeneca from 2021-03-19T17:49

Labaran korona a takaice da martanin kasashe kan matsayar nahiyar turai kan rigakafinta.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Kasashen da suka daina amfani da Rigakafin korona na AstraZeneca from 2021-03-16T17:28

Labaran korona a takaice da bayani kan sahihancin rigakafin korona na AstraZeneca.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Yadda riga-kafin korona ta iso Najeriya from 2021-03-02T18:29

Labaran korona a takaice da bayani kan isowar riga-kafin cutar Najeriya.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Ko sauye-sauyen da ake ji idan an karbi rigakafin korona na da illa? from 2021-02-22T19:03

Takaitattun labaran korona, bayanai kan yadda ake bayar da rigakafin cutar a wasu kasashe.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Ganawar Buhari da malamai kan cutar korona from 2021-01-29T19:03

Takaitattun labaran korona da bayani kan tattaunawar shugaba Buhari da malamai kan cutar.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Yadda korona ke yaduwa a kasashen da ke makwaftaka da Najeriya from 2021-01-25T18:22

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda korona ke yaduwa a kasashe makwaftan Najeriya

Listen
Korona: Ina Mafita?
Shirin samar da rigakafin korona na duniya from 2021-01-14T18:04

Labaran korona a takaice da bayani kan shirin samar da rigakafin korona na duniya.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Bullar sabuwar cutar korona from 2020-12-22T21:39

Takaitattun labaran korona da bayani kan bullar sabuwar nau’in cutar.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Kotu ta tilasta karbar rigakafin korona... from 2020-12-18T18:14

Takaitattun labaran korona a fadin duniya.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Abin da wadanda aka yi wa rigakafin korona ke cewa from 2020-12-17T16:52

Takaitattun labaran korona da kuma bayanin karfafa gwiwa ga al'umma kan maganin.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Littafin Hausa da aka rubuta kan cutar korona from 2020-12-04T15:54

Bayani kan wani kagaggen labari da aka rubuta da Hausa game da cutar korona.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Rigakafin korona da za a fara amfani da shi from 2020-12-02T16:33

Burtaniya ta amince da fara amfani da rigakafin korona wanda kamfanin Pfizer ya samar.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Yadda za a kiyaye dawowar korona from 2020-11-16T16:22

Labaran korona a takaice da bayani kan matakan kare dawowar cutar.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Dakile yaduwar korona a sansanonin taruwar jama'a from 2020-11-12T07:41

Takaitattun labaran korona da bayani kan takaita yada cutar a wuraren taruwar jama'a.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Ko samun riga-kafi na nufin an ci galabar korona? from 2020-11-10T23:32

Takaitattun labaran korona da bayani kan riga-kafin da kamfanin Pfizer ya samar.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Masu kamuwa da korona na kara yawa a Afirka from 2020-11-09T13:27

Takaitattun labaran korona da bayani kan yadda cutar ke kara yaduwa a Afirka.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Ingantattun shawarwari game da cutar korona from 2020-11-06T17:22

Takaitattun labaran korona da kuma gargadi kan hanyoyin kariya.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Abubuwan da za a kiyaye lokacin da aka je asibiti from 2020-11-05T14:14

Labarai da bayani kan abubuwan da za a kiyaye a asibiti domin kare kai daga cutar korona.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Matsalar korona a karo na biyu from 2020-11-04T15:22

Labaran korona da bayani kan matsalar da cutar korona za ta haifar a karo na biyu.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Tallafin korona ga bangaren sufurin jiragen sama from 2020-11-03T15:42

Labaran korona a takaice da bayani kan tallafi ga bangaren sufurin jiragen sama.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Abin da ya sa korona ke dawowa from 2020-11-02T16:29

Labaran cutar korona a atakaice da bayani kan abinda ke sa cutar korona na dawowa.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Wawason kayan tallafin Korona from 2020-10-26T16:15

Takaitattun labarin korono da dalilan da suka haifar da wawason kayan tallafin korona

Listen
Korona: Ina Mafita?
An samar da na'urar gwajin korona mai matukar sauri from 2020-10-15T16:01

Labaran korona a takaice da bayani kan sake bayyanar cutar korona

Listen
Korona: Ina Mafita?
Yadda korona ke dawowa a kasashen duniya from 2020-10-15T13:56

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda cutar ke kara dawowa.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Yadda korona ke dawowa sannu-sannu from 2020-10-14T16:42

Labaran korona a a takaice da bayani kan yadda cutar ke dawowa a kasashen Turai

Listen
Korona: Ina Mafita?
Gwajin rigakafin korona ya ci karo da matsala from 2020-10-13T17:35

Takaitattun labaran korona da bayani kan yadda aka dakatar da gwajin rigakafin cutar.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Yadda ake ciki game da yaki da cutar korona from 2020-10-12T12:31

Labaran korona a takaice da bayani kan inda aka kwana wurin yaki da cutar a Najeriya

Listen
Korona: Ina Mafita?
Tallafin korona ga masu son haihuwa a Singapore from 2020-10-07T16:23

Labaran korona a takaice da bayanin yadda gwamnatin Singapore ke bai wa ma'aurata tallafi

Listen
Korona: Ina Mafita?
Kula da lafiyar kwakwalwa lokacin korona from 2020-10-06T15:33

Labaran korona a takaice da kuma bayani kan yadda cutar korona ta shafi kula da kwakwalwa

Listen
Korona: Ina Mafita?
Abin da Amurkawa ke cewa kan rashin lafiyar Trump from 2020-10-05T16:29

Takaitattun labaran korona da kuma ra'ayoyin Amurkawa kan rashin lafiyar shugaba Trump.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Sabuwar na'urar gwajin cutar korona from 2020-09-30T16:00

Labaran korona a takaice da bayani kan sabuwar na'urar gwajin korona a Najeriya.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Nauyin da ke a kan kowa from 2020-09-29T17:44

Labaran korona a takaice da bayani kan nauyin da ke kan al'umma wajen yaki da korona.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Abin da ke faruwa bayan an warke daga korona from 2020-09-28T15:34

Takaitattun labaran korona da bayani daga bakin masana.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Yadda ake gane mai dauke da cutar korona from 2020-09-23T15:56

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda ake gano masu dauke da cutar korona.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Yadda za ku yaki korona a saukake from 2020-09-22T17:00

Takaitattun labaran korona da bayani kan amfani da tsafta wurin yaki da cutar korona.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Gwajin cutar korona from 2020-09-21T15:24

Labaran cutar korona a takaice da bayani kan dalilin da ya sa ake gwajin cutar ta hanci.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Wanne matakin kariya ya fi amfani? from 2020-09-16T19:51

Labaran korona da bayani kan matakan kariya.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Abin da ke iya janyo karuwar mau kamuwa da korona from 2020-09-15T18:01

Labaran cutar korona da bayani kan abin da zai iya kara yawan masu kamuwa da cutar.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Abin da 'yan Najeriya ke cewa game da raguwar masu kamuwa da cutar korona from 2020-09-11T12:09

Takaitattun labaran cutar korona da ra'ayoyin 'yan Najeriya game da raguwar cutar korona.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Kariya mafi a'ala from 2020-09-10T17:15

Labaran cutar korona a takiace da bayani kan banbancin takunkumi da makarin fuska.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Shin korona za ta iya dawowa? from 2020-09-09T11:11

Takaitattun labarai kan cutar korona da bayani kan barazanar da har yanzu ake fuskanta.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Kasashen da suka fi kokari wurin yaki da cutar korona from 2020-09-08T16:58

Labaran cutar korona a takaice da bayani kan binciken masana kimiyya

Listen
Korona: Ina Mafita?
Ko cunkoson al'umma ne ya hana korona walawa a Afirka? from 2020-09-03T18:46

Labaran korona a takaice da bayani kan abubuwan da suka hana korona walawa a Afirka.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Abin da ya kamata mata su yi a wannan lokaci na korona from 2020-09-02T15:00

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda mata za su dakile yaduwar korona.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Abin da korona ke wa yara da tsofaffi from 2020-09-01T14:28

Takaitattun labaran korona da kuma bayani kan illar da korona ke a yara da tsofaffi.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Abinda ya sa korona ke raguwa a Najeriya from 2020-08-31T17:27

Labaran korona a takaice da bayani kan raguwar masu kamuwa da cutar a Najeriya.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Yadda ake aikin samar da rigakafin korona from 2020-08-27T14:52

Labaran cutar korona a takaice da bayani kan yadda ake hada rigakafin cutar korona.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Yadda yara suke yada cutar korona from 2020-08-26T14:43

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda yara za su iya yada cutar korona.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Banbancin cutar Maleriya da Korona from 2020-08-25T16:44

Labaran cutar korona a takaice da bayani kan banbancin cutar maleriya da korona.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Mene ne gaskiyar bayani kan cewa NCDC na bayar da tallafin kudi na korona? from 2020-08-24T22:53

Labaran korona da bayani daga hukumar NCDC kan batun bayar da tallafi da wasu ke ikirari.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Yadda kayan marmari za su taimaka wurin yaki da cutar korona from 2020-08-20T09:12

Labaran korona a takaice da kuma bayani daga bakin likita kan amfani da 'yayan itatuwa.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Matakan da dalibai za su dauka lokacin jarabawa domin kada su yada cutar korona from 2020-08-19T19:20

Labaran cutar korona a takaice da kuma bayani daga bakin likita.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Yadda wasu ke yin bacci wurin rubuta jarabawar WAEC from 2020-08-18T14:29

Labaran cutar korona a takaice da bayani daga bakin wata daliba mai rubuta WAEC.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Abin da ya hana cutar korona yin barna a Afirka from 2020-08-17T12:29

Takaitattun labaran korona da bayani daga bakin kwararren likita.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Mataki mafi muhimmanci na kariya daga cutar korona from 2020-08-14T12:51

Labaran korona a takaice da bayani daga bakin likita kan matakan kariya daga cutar korona

Listen
Korona: Ina Mafita?
Dalilin da ya sa ake takaddama kan kulorakwin from 2020-08-13T12:59

Labaran cutar korona da bayani daga bakin likita.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Mene ne sahihancin amfani da takunkumin fuska fiye da sau daya? from 2020-08-12T11:23

Labaran korona da bayani kan tasirin tarurrukan yakin neman zabe wurin yaduwar korona.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Matakan da jami'an tsaro ke dauka don tabbatar da ana bin dokar korona from 2020-08-11T14:38

Labaran da suka danganci cutar korona da kuma bayanin matakan da jami'an tsaro ke dauka

Listen
Korona: Ina Mafita?
Me zai faru idan aka ki zuwa asibiti saboda tsoron korona? from 2020-08-10T15:27

Takaitattun labaran cutar korona da bayani kan illar rshin zuwa asibiti.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Abin da cutar korona ke wa masu shan taba sigari from 2020-08-06T17:40

Wannan shiri ya kunshi labarai kan cutar korona da illar da cutar ke wa masu shan taba.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Shin har yanzu akwai cutar korona a Najeriya? from 2020-08-05T15:30

Bayani kan yadda korona ke yaduwa a wannan lokaci

Listen
Korona: Ina Mafita?
Abin da ya kamata iyaye su sani kafin tura yara makaranta from 2020-08-04T18:27

Shiri na musamman da sashen Hausa na BBC zai dinga kawo muku kan cutar Coronavirus.

Listen
Korona: Ina Mafita?
Korona: Ina Mafita? from 2020-08-03T09:29

Wannan shiri bayani ne kan matakan da iyaye za su dauka kafin mayar da yara makaranta.

Listen