Dandalin Fasahar Fina-finai - Ana shirin ci gaban fim din Hausa na 'Malam Zalimu' - a podcast by RFI

from 2021-07-25T12:27:33

:: ::


A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' Hauwa Kabir ta duba tattauna da Ado Ahmed Gidan Dabino a game da ci gaban shirin fim din Malam Zalimu. Bayan nan ta leka Nollywood ta kudancin Najeriya, inda ta kawo ta'aziyar rasuwar shahararren mawaki, Sound Sultan.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI