Podcasts by Dandalin Fasahar Fina-finai

Dandalin Fasahar Fina-finai

Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya  bai wa wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.

Further podcasts by RFI

Podcast on the topic Nachrichten

All episodes

Dandalin Fasahar Fina-finai
Ko ana 'kan ta waye' a masana'antar Kannywood? from 2022-02-06T12:04:39

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' ya yi nazari ne a kan al'amarin nan da ake kira 'kan-ta-waye'. Shirin ya yi  bayani a kan menene 'kan-ta-waye', sannan ya tattauna da baki, wadanda suka fa...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Rayuwar mata masu shirya fina-finai a Nollywood a Najeriya from 2022-01-30T10:57:13

A cikin wannan shirin na dandalin fasahar Fina-finai,Hawa Kabir ta samun tattaunawa da masu ruwa da tsaki a Duniyar fina-finai dangane da makomar mata musaman a gidajen mazan su,ko wandada ke ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Halin da masana'antar Fim ta shiga a makon da ya kare from 2022-01-09T09:47:36

Kamar yadda aka saba kowane mako shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai tare da Hauwa Kabeer ya tattauna akan wasu daga cikin muhimman al'amuran da ke wakana a masana'antar fina-fina da ke arewac...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Abinda ya wakana cikin kungiyar MOPAN a baya bayan nan from 2021-12-19T12:00

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon tare da Hauwa Kabeer, ya leka kungiyar MOPAN ne domin jin wainar da ake toyawa.

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
An kamala zaben wakilan kungiyar yan Fim a jihar Kaduna from 2021-12-12T09:07:36

A cikin shirin duniyar fina-finai,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da masu ruwa da tsaki a harakar fim yan lokuta bayan kamala zaben wakilan MOPAN a jihar Kaduna.

Makomar duniyar Fim,han...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Fitaccen makawaki ya sha alwashin daukar nauyin tallafawa mata da sana'o'i from 2021-12-05T10:35:44

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon tare da Hauwa Kabeer ya tattauna da wani fitaccen mawakin Hausa da ya sha alwashin daukar nauyin tallafawa mata da sana'o'i.

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Fitaccen makawaki ya sha alwashin daukar nauyin tallafawa mata da sana'o'i from 2021-12-05T10:35:44

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon tare da Hauwa Kabeer ya tattauna da wani fitaccen mawakin Hausa da ya sha alwashin daukar nauyin tallafawa mata da sana'o'i.

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - An fara daukar shirin 'Gidan Badamasi' zango na 4 from 2021-11-21T10:39:52

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai ya leka inda ake daukar shirin barkwancin nan mai dogon zango, wato 'Gidan Badamasi', inda ya gana da jarumai da masu ruwa da tsaki a shirin, cikin su har d...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
An fara daukar shirin 'Gidan Badamasi' zango na 4 from 2021-11-21T10:39:52

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai ya leka inda ake daukar shirin barkwancin nan mai dogon zango, wato 'Gidan Badamasi', inda ya gana da jarumai da masu ruwa da tsaki a shirin, cikin su har d...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Rayuwar Alhaji Umaru Danjuma Katsina da aka fi sani da Kasagi from 2021-11-07T12:25:58

Kasagi wanda ya rubuta fitaccen littafin da aka yi wa suna ‘Kulba na Barna’ ya rasu ne sakamakon gajeruwar rashin rashin lafiya.

Danjuma Katsina na daya daga cikin fitattun masu wasan...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Rayuwar Alhaji Umaru Danjuma Katsina da aka fi sani da Kasagi from 2021-11-07T12:25:58

Kasagi wanda ya rubuta fitaccen littafin da aka yi wa suna ‘Kulba na Barna’ ya rasu ne sakamakon gajeruwar rashin rashin lafiya.

Danjuma Katsina na daya daga cikin fitattun masu wasan...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Masu ruwa da tsaki kan rubutun adabi da fina-finai na alhinin rasa Kasagi from 2021-10-31T13:02:48

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon tare da Hauwa Kabir ya tattauna na masu ruwa da tsaki kan rubutun adabin Hausa da kuma fina finai kan rasuwar marigayi Umaru Danjuma Katsina ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Masu ruwa da tsaki kan rubutun adabi da fina-finai na alhinin rasa Kasagi from 2021-10-31T13:02:48

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon tare da Hauwa Kabir ya tattauna na masu ruwa da tsaki kan rubutun adabin Hausa da kuma fina finai kan rasuwar marigayi Umaru Danjuma Katsina ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa 2/2 from 2021-10-24T12:45:07

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai tare da Hauwa Kabir ya cigaba da tattaunawa ne kan taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa na kungiyar WTC da ya gudana a garin Zaria, dake jihar K...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa 2/2 from 2021-10-24T12:45:07

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai tare da Hauwa Kabir ya cigaba da tattaunawa ne kan taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa na kungiyar WTC da ya gudana a garin Zaria, dake jihar K...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa from 2021-10-03T11:37:22

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai, hauwa Kabir ta leka taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa na kungiyar WTC  da ya gudana a Zaria, jihar Kaduna. Shirin ya gana da shehuna...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa from 2021-10-03T11:37:22

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai, hauwa Kabir ta leka taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa na kungiyar WTC  da ya gudana a Zaria, jihar Kaduna. Shirin ya gana da shehuna...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Rayuwar yan wasan fina-finai a Tarrayar Najeriya from 2021-09-26T09:25:17

A cikin shirin dandalin Fina-finai,Hawa Kabir ta jiyo ta bakin  masu shirya fim a Nollywood,wanda suka kuma yi mata bayyana dangane da rayuwar su da kuma irin wasannin da suke iya kasancewa a ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Rayuwar yan wasan fina-finai a Tarrayar Najeriya from 2021-09-26T09:25:17

A cikin shirin dandalin Fina-finai,Hawa Kabir ta jiyo ta bakin  masu shirya fim a Nollywood,wanda suka kuma yi mata bayyana dangane da rayuwar su da kuma irin wasannin da suke iya kasancewa a ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Gudunmawar Ahmad Aliyu Tage ga masana'antar Kannywood from 2021-09-19T14:58:37

Shirin dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna kan rashin da masana'antar Kannywood tayi na wasu manyan jaruman ta, musamman Ahmad Aliyu Tage da ya rasu a makon da ya gabata.

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Gudunmawar Ahmad Aliyu Tage ga masana'antar Kannywood from 2021-09-19T14:58:37

Shirin dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna kan rashin da masana'antar Kannywood tayi na wasu manyan jaruman ta, musamman Ahmad Aliyu Tage da ya rasu a makon da ya gabata.

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Ta'aziyyar mawakin siyasa Isyaku Forest from 2021-09-12T11:14:08

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai' na wannan mako tare da Hauwa Kabir ya kawo mana ta'aziyyar mawakin siyasan nan, Isyaku Forest, wanda ya rasu kwanan nan. Hauwa Kabir ta tattauna da makusan...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Ta'aziyyar mawakin siyasa Isyaku Forest from 2021-09-12T11:14:08

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai' na wannan mako tare da Hauwa Kabir ya kawo mana ta'aziyyar mawakin siyasan nan, Isyaku Forest, wanda ya rasu kwanan nan. Hauwa Kabir ta tattauna da makusan...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Dalilan da suka haifar da koma baya ga kasuwar fina-finan Hausa from 2021-09-05T13:03:11

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan dalilan da suka janyo faduwar kasuwa fina-finan Hausa.

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dalilan da suka haifar da koma baya ga kasuwar fina-finan Hausa from 2021-09-05T13:03:11

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan dalilan da suka janyo faduwar kasuwa fina-finan Hausa.

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Mutane na yi wa fim kallon hadarin kaji don ba su ke yi ba - Isa Bello Ja from 2021-08-29T11:57:41

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' Hauwa kabir ta kawo abubuwa da dama a bangaren fina-finai, inda ta duba yadda yanzu masana'antar Kannywood ke gogayya da takwararta tav kudancin Na...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Mutane na yi wa fim kallon hadarin kaji don ba su ke yi ba - Isa Bello Ja from 2021-08-29T11:57:41

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' Hauwa kabir ta kawo abubuwa da dama a bangaren fina-finai, inda ta duba yadda yanzu masana'antar Kannywood ke gogayya da takwararta tav kudancin Na...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Tattaunawa da Yaya Dankwambo na shirin gidan Badamasi from 2021-08-22T14:38:22

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon tare da Hauwa Kabeer ya tattauna da Muhammadu Nura Yakubu da a yanzu aka fi sani da sunan Yaya Dankwambo na shirin fim din Gidan Badamasi.

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Tattaunawa da Yaya Dankwambo na shirin gidan Badamasi from 2021-08-22T14:38:22

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon tare da Hauwa Kabeer ya tattauna da Muhammadu Nura Yakubu da a yanzu aka fi sani da sunan Yaya Dankwambo na shirin fim din Gidan Badamasi.

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Tattaunawa da Tijjani Asase (Damisa) kan masana'antar Kannywood from 2021-08-15T11:54:56

Shirin Dandalin Fasahar Fina Finai ya tattauna da Tijjani Asase da aka fi sani da Damisa kan lamurran da suka shafi masana'antar Kannywood.

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Tattaunawa da Tijjani Asase (Damisa) kan masana'antar Kannywood from 2021-08-15T11:54:56

Shirin Dandalin Fasahar Fina Finai ya tattauna da Tijjani Asase da aka fi sani da Damisa kan lamurran da suka shafi masana'antar Kannywood.

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Ana shirin ci gaban fim din Hausa na 'Malam Zalimu' from 2021-07-25T12:27:33

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' Hauwa Kabir ta duba tattauna da Ado Ahmed Gidan Dabino a game da ci gaban shirin fim din Malam Zalimu. Bayan nan ta leka Nollywood ta kudancin Naje...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Ana shirin ci gaban fim din Hausa na 'Malam Zalimu' from 2021-07-25T12:27:33

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' Hauwa Kabir ta duba tattauna da Ado Ahmed Gidan Dabino a game da ci gaban shirin fim din Malam Zalimu. Bayan nan ta leka Nollywood ta kudancin Naje...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Masu shirya Fina finan Hausa sun koma cin moriyar Youtube from 2021-07-18T12:58:20

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' Hauwa Kabir ta yi dubi da batun kasuwanci a masana'antar Kannywood, tare da duba yadda masu shirya fim din suka koma intanet, ta wajen cin moriyar ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Masu shirya Fina finan Hausa sun koma cin moriyar Youtube from 2021-07-18T12:58:20

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' Hauwa Kabir ta yi dubi da batun kasuwanci a masana'antar Kannywood, tare da duba yadda masu shirya fim din suka koma intanet, ta wajen cin moriyar ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Dandalin Fasahar Fina-Finai: Ta'aziyyar jaruma Zainab Booth from 2021-07-11T10:50:10

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon, Hauwa Kabir ta kawo ta'aziyyar jarumar Kannywood da Allah ya wa rasuwa a makon da ya gabata,inda ta tattauna da abokan aikinta na ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-Finai: Ta'aziyyar jaruma Zainab Booth from 2021-07-11T10:50:10

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon, Hauwa Kabir ta kawo ta'aziyyar jarumar Kannywood da Allah ya wa rasuwa a makon da ya gabata,inda ta tattauna da abokan aikinta na ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Jarumai mata na fuskantar kalubale daga masu kallo a kafafen sada zumunta from 2021-06-27T11:46:23

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna kan yadda Jarumai musamman mata a musamman a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood ke fuskantar cin zarafi daga masu kallo ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Jarumai mata na fuskantar kalubale daga masu kallo a kafafen sada zumunta from 2021-06-27T11:46:23

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna kan yadda Jarumai musamman mata a musamman a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood ke fuskantar cin zarafi daga masu kallo ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Rayuwar mawaka a Duniyar yan fim a Najeriya from 2021-06-20T09:20:07

Mawaka fina-finai a Najeriya na rayuwa ba tareda sun ci moriyar aikin da suke yi ba,banda haka Hawa ta samu tattaunawa da Haro mawakin hausa a Kaduna dake Najeriya.

A cikin shirin Dun...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Rayuwar mawaka a Duniyar yan fim a Najeriya from 2021-06-20T09:20:07

Mawaka fina-finai a Najeriya na rayuwa ba tareda sun ci moriyar aikin da suke yi ba,banda haka Hawa ta samu tattaunawa da Haro mawakin hausa a Kaduna dake Najeriya.

A cikin shirin Dun...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Tattaunawa da Isa Bello Ja da kuma rikicin fitattun mawaka mata a Nollywood from 2021-06-13T12:27:04

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai na wannan makon tare da Hauwa Kabir, ya tattauna da wasu tsoffin 'yan wasan Kannywood cikinsu har da Isa Bello Ja. Kana shirin ya kuma tattaunawa dangane da ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Tattaunawa da Isa Bello Ja da kuma rikicin fitattun mawaka mata a Nollywood from 2021-06-13T12:27:04

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai na wannan makon tare da Hauwa Kabir, ya tattauna da wasu tsoffin 'yan wasan Kannywood cikinsu har da Isa Bello Ja. Kana shirin ya kuma tattaunawa dangane da ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Sai babba ya watsar da girmansa ake rena shi a Kannywood- Isa Bello Ja from 2021-06-06T11:16:24

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon, Hauwa Kabir ta tattauna da wasu fitattun jaruman Kannywood, ta kuma leka Nollywood, na kudancin Najeriya don ganin wainar da ake to...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Sai babba ya watsar da girmansa ake rena shi a Kannywood- Isa Bello Ja from 2021-06-06T11:16:24

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon, Hauwa Kabir ta tattauna da wasu fitattun jaruman Kannywood, ta kuma leka Nollywood, na kudancin Najeriya don ganin wainar da ake to...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Yadda fim mai dogon zango ke tasiri a Kannywood from 2021-05-23T12:03:24

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon, hauwa Kabir ta tattauna da wasu jaruman fim din nan mai dogo zango da ake yi a tashar arewa 24, wato 'Kwana Casa'in', inda suka yi...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Yadda fim mai dogon zango ke tasiri a Kannywood from 2021-05-23T12:03:24

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon, hauwa Kabir ta tattauna da wasu jaruman fim din nan mai dogo zango da ake yi a tashar arewa 24, wato 'Kwana Casa'in', inda suka yi...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai ya yi tattaki zuwa Katsina, Nollywood from 2021-05-09T12:00:13

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya yi tattaki zuwa Katsina don tattaunawa da mawaki, Boda a kan wakar gamayya ta Ramadan, kana ya leka masana'antar frina-finai ta kudancin Najeriya, Nollywo...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Dandalin Fasahar Fina-finai ya yi tattaki zuwa Katsina, Nollywood from 2021-05-09T12:00:13

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya yi tattaki zuwa Katsina don tattaunawa da mawaki, Boda a kan wakar gamayya ta Ramadan, kana ya leka masana'antar frina-finai ta kudancin Najeriya, Nollywo...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Mawakan Hausa sun yi hadaka a wakokin azumin Ramadan from 2021-05-02T11:06:52

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina - Fiinai, Hausa Kabir ta yi hira da mawakin Hausa, Abba Don , wanda ya jagoranci hadakar mawaka wajen raira wakar azumin wata Ramadan. A yi sauraro lafiya...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Mawakan Hausa sun yi hadaka a wakokin azumin Ramadan from 2021-05-02T11:06:52

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina - Fiinai, Hausa Kabir ta yi hira da mawakin Hausa, Abba Don , wanda ya jagoranci hadakar mawaka wajen raira wakar azumin wata Ramadan. A yi sauraro lafiya...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Kalubalen da ake fuskanta na rashin fahimta tsakanin taurari da masu shirya fim from 2021-04-04T12:09:04

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai na wannan makon ya cika da tattaunawa da masu ruwa da tsaki akan matsalolin dake kunno kai tsakanin masu shirya fina-finai da kuma taurari.

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Dandalin Fasahar Fina-Finai: Tattaunawa da Tahir Fagge from 2021-03-28T11:19:33

A cikin wannan shiri na 'Dandalin fasahar Fina-Finai', Hauwa Kabir ta tattauna da babban tauraro a masana'antar Kannywood ta fina-finan Hausa Alhaji Tahir Fagge, inda ya yi bayani a ka gwagwar...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Tattaunawa da Zuwaira yar wasan Fim a Najeriya a Duniyar Nollywood from 2021-03-21T08:13:18

A Najeriya,yan wasan Fim da dama ne yanzu ke sa ran ganin sun samu zama tareda kasancewa jarumai a Duniyar Nollywood gida dama wajen kasar.

Hawa Kabir ta samu tattaunawa da daya daga ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Shirin fina-finai daga sashen hausa na RFI from 2021-03-14T09:22:35

A cikin shirin fina-finai daga nan sashen hausa na RFI,Hawa Kabir ta mayar da hankali tareda hiri da wasu jarumai a Duniyar Fim a Najeriya.

A cikin shirin za ku ji halin da masu shiry...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Samun daukaka a Kannywood lokaci ne - Saratu Abubakar Zazzau from 2021-02-21T12:16:51

Hauwa Kabir ta tattauna da jarumar Kannywood, Saratu Abubakar Zazzau a kan daukakar da ta samu a fagen fina - finai bayan shekaru 21 a cikin masana'antar, da dai sauran abubuwa a cikin shirin ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Masoyan mawaki Nura M. Inuwa sun yi zanga- zangar rashin sakin wakokinsa na tsawon lokaci from 2021-02-07T12:01:19

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai', Hauwa Kabir ta duba wasu daga cikin abubuwan da suke wakana a fannin fina finai da wakoki, ciki har da zanga - zangar da wasu masoyan mawaki Nura ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - ko yaya ake shirya fim a Najeriya ? from 2021-01-31T07:50:37

A cikin shirin fina-finai,Hawa Kabir ta samu zantawa da masu shirya Fim a Najeriya,domin jin ko a ina aka kwana dangane da batun shirya fim a kasar,yanayin rayuwar yan Fim a Najeriya.

Listen

Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Muhimmancin masana'antar shirya fina-finai wajen samar da ayyukan yi (2) from 2021-01-17T10:21:23

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya cigaba da tattaunawa da  shugaban hukumar tace fim na jihar Kano kan wasu muhimman al'amuran da suka danganci masa'antar

.

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Muhimmancin masana'antar shirya fina-finai wajen samar da ayyukan yi from 2021-01-10T10:17:54

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna da shugaban hukumar tace fim na jihar Kano kan wasu muhimman al'amuran da suka danganci masa'antar shirya fina-finai.

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Tasirin shirya fina-finai a Najeriya from 2021-01-03T06:54:44

A cikin shirin Dandalin fasahar Fina-finai Hawa Kabir ta samu zantawa da masu shirya fim a Najeriya domin jin halin da suke da kuma jin irin kalubalen da suke fuskanta a Duniyar Fina-finai da ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Aishatu Aliyu Kaduna yar wasan fim a Najeriya from 2020-12-20T11:21:23

A cikin shirin Duniyar fina-finai,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da Aishatu Aliyu Kaduna,wacce ta yi bayyani dangane da rayuwarta a fani fina-finai,banda haka ta kuma yi bayyani dangane da irin...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Rayuwar yan wasan fina-finai a Najeriya from 2020-12-06T07:44:18

A cikin shirin Dandalin fasahar fina-finai,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da jarumi Ismail,daya daga cikin masu shirya fina-finai a Najeriya.

Sau dayawa ,jarumin a duniyar fina-finai a...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Rayuwar yan wasan Fim a Najeriya musaman bangaren Nollywood from 2020-11-29T08:22:38

A cikin shirin na wannan mako,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da wasu yan Fim a Duniyar Nollywood, wandada suka kuma yi mata bayyana dangane da rayuwar su.

Duniya Nollywood na fuskantar...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - 'Mai Kwashewa' ya yi karin haske a game da fim dinsa mai taken "Manyan Mata" from 2020-11-21T22:45:10

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai' na wannan mako, Hauwa Kabir ta duba batutuwa da dama inda har ta kawo fitaccen mai shirya fina finai Abdul Mai kwashewa, wanda ya yi karin haske a ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Tasirin tufafi a rayuwar dan Fim from 2020-11-15T11:58:22

A cikin shirin Duniyar fina-finai,Hawa Kabir ta mayar da hanakali tareda duba tasirin tufafi a duniyar yan Fim a Najeriya,ta kuma yi amfani da wannan dama don jin ta bakin wasu daga cikin masu...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Rahma Sadau ta nemi afuwa a game da cece - kucen da hotonta ya haddasa from 2020-11-08T10:45:22

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai', Hauwa Kabir ta duba mana batun cece- kucen da hoton Rahma Sadau ya haddasa, da kuma afuwa da ta nema a sakamakon batancin da ya janyo wa Musulunci...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Matsaloli dake janyo koma baya a Duniyar Fina-finai from 2020-11-01T07:48

Hawa Kabir ta jiyo ta bakin masu shirya Fim a Najeriya dangane da wannan matsala da ta shafi yan wasa wanda akasari ke janyo mutuwar tauraro a Duniyar Fim.

Dandalin fina-finai na daga...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Masu shirya fina-finai yan arewa na nisanta kan su daga zanga-zanga from 2020-10-25T09:26:14

A cikin shirin Duniyar Fina-finai,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da masu shirya Fina-finai a arewacin Najeriya,biyo bayan zanga-zanga da ta rikide zuwa tarzoma dama hadasa mutuwar mutane a wasu...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Fannonin masana'antar fina-finai da jarumai ke bada gudunmawa from 2020-10-18T11:33:48

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai na wannan makon ya tattauna da jarumai kan fannonin da suke baiwa gudunmawa a masana'tar fim, baya ga haskawa a wasanni.

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Gwamnatin Kaduna ta mallakawa masana'antar Kannywood katafaren fili from 2020-10-11T22:16:04

Shirin 'Dadalin Fasahar Fina-Finai' a wannan karon ya tattauna da masu ruwa da tsaki a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, kan nasarar da suka samu ta samun kyautar katafaren fi...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Tattaunawa da masu ruwa da tsaki a Duniyar Fina-finai a Najeriya from 2020-09-27T22:15:31

A cikin shirin Duniyar fina-finai,za ku ji halin da yan fim suka samu kan su bayan mutuwar Sarkin Zazzau kamar yada Hawa Kabir ta samun zantawa da wasu dake ruwa da tsaki a wannan fani.
Listen

Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Umar Yahya Malumfashi 'Bankaura' kan lamurran da suka shafi Kannywood (2) from 2020-09-20T11:35:13

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan lokaci ya cigaba da tattaunawa ne tare da Umar Yahya Malumfashi kan dalilan da suka janyo kalubalantar masu sana'ar fina-finai kan tarbiya.
Listen

Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Umar Yahya Malumfashi (Bankaura) kan lamurran da suka shafi Kannywood from 2020-09-17T16:03:40

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna da Umar Yahya Malumfashi da aka fi sani da Bankaura, kan batutuwa daban daban da suka shafi masana'antar Kannywood, ciki har da z...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Dalilan da suka haifar da koma baya a kasuwar fina finai from 2020-08-02T17:08:18

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai' na wannan mako, Hauwa Kabir ta duba dalilan da suka janyo  koma baya a kasuwar fina finan Hausa, da m sauran batutuwa.

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Yadda masu sana'ar fim ke kiyaye dokar bada tazara a lokacin annobar coronavirus from 2020-07-26T14:48:47

Shirin 'Dandslin Fasahar Fina Finai' tare da Hauwa Kabir ya yi dubi daa yadda masu sana'ar fim a masana'antar Kannywood a Najeriya ke kiyaye dokar tazara a yayin daukar fim a lokacin annobar c...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Shirin Rayuwa Kenan kashi na 18 from 2020-07-26T00:13:42

'Rayuwa Kenan' sabon shiri ne dake duba yanayin zamantakewa tsakanin jama'a a garin Ratanga. An gudanar da shirin ne a Jamhuriyar Nijar wanda ke nazari kan sha'anin kiwon lafiya da kuma yadda ...

Listen
Dandalin Fasahar Fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai - Dalilin da ya sa na ce wakar 'Jaruma' ta Hamisu Breaker tawa ce- Oscar 4-4-2 from 2020-07-19T12:26:47

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai' na wannan mako tare da Hauwa Kabir ya yi hira da Sanusi Oscar, babban daraktan Kannywood, tare da wasu batutuwa. A yi sauraro lafiya.

Listen