Dandalin Fasahar Fina-finai - Jarumai mata na fuskantar kalubale daga masu kallo a kafafen sada zumunta - a podcast by RFI

from 2021-06-27T11:46:23

:: ::


Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna kan yadda Jarumai musamman mata a musamman a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood ke fuskantar cin zarafi daga masu kallo a kafafen sada zumunta na zamani.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI