Dandalin Fasahar Fina-Finai: Ta'aziyyar jaruma Zainab Booth - a podcast by RFI

from 2021-07-11T10:50:10

:: ::


A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon, Hauwa Kabir ta kawo ta'aziyyar jarumar Kannywood da Allah ya wa rasuwa a makon da ya gabata,inda ta tattauna da abokan aikinta na Kannywood. Shirin ya kuma leka Nollywood da Bollywood.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI