Dandalin Fasahar Fina-finai - Umar Yahya Malumfashi (Bankaura) kan lamurran da suka shafi Kannywood - a podcast by RFI

from 2020-09-17T16:03:40

:: ::


Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna da Umar Yahya Malumfashi da aka fi sani da Bankaura, kan batutuwa daban daban da suka shafi masana'antar Kannywood, ciki har da zargin da ake yiwa wasu daga cikin 'yan masana'antar fina-finan da bata tarbiyar al'umma.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI