Yadda fim mai dogon zango ke tasiri a Kannywood - a podcast by RFI

from 2021-05-23T12:03:24

:: ::


A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon, hauwa Kabir ta tattauna da wasu jaruman fim din nan mai dogo zango da ake yi a tashar arewa 24, wato 'Kwana Casa'in', inda suka yi bayani a kan yadda irin nau'in fim din ke samun karbuwa a Kannywood.

Further episodes of Dandalin Fasahar Fina-finai

Further podcasts by RFI

Website of RFI