Kasuwanci - Gwamantin Nijar ta fara raba kudaden tallafin cutar korona - a podcast by RFI

from 2020-09-30T15:25:44

:: ::


Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yada zangone a jamhuriyar Nijar, inda gwamnatin kasar ta fara rabawa masu karamin karfi tallafi na musamman domin rage kaifin talauci da bullar annobar korona ta jefasu ciki, sakamakon yadda kanana da matsakaitun sana’o’i suka durkushe.

Further episodes of Kasuwanci

Further podcasts by RFI

Website of RFI