Podcasts by Kasuwanci

Kasuwanci

Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.

Further podcasts by RFI

Podcast on the topic Wirtschaft

All episodes

Kasuwanci
Amfanin kudade sulalla ga tattalin arzikin kasa from 2022-02-09T11:56:03

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya tattauna akan tasirin amfani da kudade tsaba ko kuma sulalla a Najeriya.

Listen
Kasuwanci
Halin da babbar kasuwar kayan gwari ta Mile 12 ke ciki a birnin Legas from 2021-12-29T14:15:17

Shirin 'Kasuwa a Kai Miki Dole' tare da Garba Aliyu Zaria ya yi tattaki zuwa babbar kasuwar kayan gwari ta Mile 12 da ke birnin Legas inda ya zanta da shugabannin kasuwar da sauran masu ruwa d...

Listen
Kasuwanci
Matakin gwamnatin Plateau na rage kudin takardun mallakar fili da gidaje from 2021-12-08T10:14:53

Shirin Kasuwa a kai miki dole tare da Ahmed Abba ya yada zango jihar Plateau da ke arewacin Najeriya, inda gwamnatin jihar, ta amince da rage kudin yin takardun mallakar gidaje da filaye da ka...

Listen
Kasuwanci
Tasirin da janye tallafin man fetur zai yi ga al'ummar Najeriya from 2021-12-01T12:54:15

Shirin kasuwa a kai miki dole tare da Ahmed Abba ya yi dubi kan matakin kamfanin man Najeriya na cire tallafin mai, wanda zai sauya farashin zuwa kusan ninkin yadda ake saya a yanzu. Tuni dai ...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Tasirin da janye tallafin man fetur zai yi ga al'ummar Najeriya from 2021-12-01T12:54:15

Shirin kasuwa a kai miki dole tare da Ahmed Abba ya yi dubi kan matakin kamfanin man Najeriya na cire tallafin mai, wanda zai sauya farashin zuwa kusan ninkin yadda ake saya a yanzu. Tuni dai ...

Listen
Kasuwanci
Yadda matsalar rashin matsugunai ke addabar 'yan Najeriya from 2021-11-24T13:18:16

Shirin kasuwa akai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi duba kan yadda 'yan Najeriyar ke fuskantar matsalar muhalli, duk da kokarin da gwamnati ke yi na samar da gidaje amma kadai...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Yadda matsalar rashin matsugunai ke addabar 'yan Najeriya from 2021-11-24T13:18:16

Shirin kasuwa akai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi duba kan yadda 'yan Najeriyar ke fuskantar matsalar muhalli, duk da kokarin da gwamnati ke yi na samar da gidaje amma kadai...

Listen
Kasuwanci
Jamus ta dakatar da aikin bututun gas na Nord Stream 2 da Rasha ke yi from 2021-11-17T13:11:20

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi duba kan yadda hukumomin Jamus suka dakatar da aikin ginin bututun iskar gas da kamfanin kasar Rasha ke jagoranta sakamako...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Jamus ta dakatar da aikin bututun gas na Nord Stream 2 da Rasha ke yi from 2021-11-17T13:11:20

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi duba kan yadda hukumomin Jamus suka dakatar da aikin ginin bututun iskar gas da kamfanin kasar Rasha ke jagoranta sakamako...

Listen
Kasuwanci
Halin da ake ciki kan karancin Man fetur a Adamawan Najeriya from 2021-11-10T19:19:51

Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yada zango ne jihar Adama dake arewacin Najeriya, inda yayi nazari kan halin da al’umma ke ciki na karancin man fetur.

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Halin da ake ciki kan karancin Man fetur a Adamawan Najeriya from 2021-11-10T19:19:51

Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yada zango ne jihar Adama dake arewacin Najeriya, inda yayi nazari kan halin da al’umma ke ciki na karancin man fetur.

Listen
Kasuwanci
Tasirin tattalin arziki kan shirin kasashen duniya na rage hayaki mai guba from 2021-11-03T12:09:20

Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya duba taron kasa da kasa kan Sauyin Yanayi a birnin Glasgow na kasar Scotland, da anniyar kasashen duniya na rage amfani da ...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Tasirin tattalin arziki kan shirin kasashen duniya na rage hayaki mai guba from 2021-11-03T12:09:20

Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya duba taron kasa da kasa kan Sauyin Yanayi a birnin Glasgow na kasar Scotland, da anniyar kasashen duniya na rage amfani da ...

Listen
Kasuwanci
Karin bayani kan sabon kudin eNaira da Najeriya ta kaddamar from 2021-10-27T15:01

Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan makon tare da Ibrahim Malam Goje ya duba sabon kudin yanar gizo na eNaira da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar, domin dacewa da zamani waj...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Karin bayani kan sabon kudin eNaira da Najeriya ta kaddamar from 2021-10-27T15:01

Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan makon tare da Ibrahim Malam Goje ya duba sabon kudin yanar gizo na eNaira da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar, domin dacewa da zamani waj...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Kungiyar MAN ta yi bukin shekaru 50 da kafuwa from 2021-10-20T10:59:58

Shirin 'Kasuwa a kai miki Dole' na wannan mako ya maida hankali ne kan wani gagarumin taro da kungiyar Masu Masana’antu ta Najeriya MAN ta shirya a birnin Lagos dake Kudancin kasar, yayin da t...

Listen
Kasuwanci
Kungiyar MAN ta yi bukin shekaru 50 da kafuwa from 2021-10-20T10:59:58

Shirin 'Kasuwa a kai miki Dole' na wannan mako ya maida hankali ne kan wani gagarumin taro da kungiyar Masu Masana’antu ta Najeriya MAN ta shirya a birnin Lagos dake Kudancin kasar, yayin da t...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - 'Yan Najeriya na tantama kan kalaman Buhari game da bunkasar arzikin kasar from 2021-10-13T09:59:37

Shirin Kasuwa A Kai Miki Jari na wannan mako ya yi nazari ne kan kalaman shugaban Najeriya Muhammdu Buhari, inda ya ce, tattalin arzikin kasar na habbakar da ba a taba ganin irinta ba tun baya...

Listen
Kasuwanci
'Yan Najeriya na tantama kan kalaman Buhari game da bunkasar arzikin kasar from 2021-10-13T09:59:37

Shirin Kasuwa A Kai Miki Jari na wannan mako ya yi nazari ne kan kalaman shugaban Najeriya Muhammdu Buhari, inda ya ce, tattalin arzikin kasar na habbakar da ba a taba ganin irinta ba tun baya...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Tallafin karshe don rage radadin Korona a Najeriya from 2021-10-06T13:36:06

Shirin na wannan makon ya maida hankali ne kan tallafin zangon karshe na gwamnatin Najeriya na rage radadin annobar korona, sannan kuma ya yi dubi kan wani shirin tallafa wa mata da hukumar SM...

Listen
Kasuwanci
Tallafin karshe don rage radadin Korona a Najeriya from 2021-10-06T13:36:06

Shirin na wannan makon ya maida hankali ne kan tallafin zangon karshe na gwamnatin Najeriya na rage radadin annobar korona, sannan kuma ya yi dubi kan wani shirin tallafa wa mata da hukumar SM...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Yadda matsalar tsadar rayuwa ke tayar da hankalin magidanta a Agadas from 2021-09-29T15:35:45

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba, ya yada zango a jihar Agadas da ke arewacin jamhuriya Nijar, yankin da matsalar tsadar rayuwa ke cigaba da tayar da hankullan m...

Listen
Kasuwanci
Yadda matsalar tsadar rayuwa ke tayar da hankalin magidanta a Agadas from 2021-09-29T15:35:45

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba, ya yada zango a jihar Agadas da ke arewacin jamhuriya Nijar, yankin da matsalar tsadar rayuwa ke cigaba da tayar da hankullan m...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Yadda Najeriya ke shirin sake ciwo bashin kusan dala biliyan 5 daga ketare from 2021-09-22T13:45:09

Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan yunkurin Najeriya na sake neman bashin kudi har na dala biliyan 4 da Euro miliyan 710 daga kasashen waje domin cike gibi...

Listen
Kasuwanci
Yadda Najeriya ke shirin sake ciwo bashin kusan dala biliyan 5 daga ketare from 2021-09-22T13:45:09

Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan yunkurin Najeriya na sake neman bashin kudi har na dala biliyan 4 da Euro miliyan 710 daga kasashen waje domin cike gibi...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Yadda jihohin kudancin Najeriya ke rigima da gwamnatin Tarayya kan haraji from 2021-09-15T13:23:19

Shirin Kasuwa a kai miki dole tare da Ahmed Abba wanda ya yi duba kan dambarwar da ta kunno kai tsakanin jihohin Lagos da Rivers da kuma gwamnatin Tarayyar Najeriya, bayan da jihohin suka buka...

Listen
Kasuwanci
Yadda jihohin kudancin Najeriya ke rigima da gwamnatin Tarayya kan haraji from 2021-09-15T13:23:19

Shirin Kasuwa a kai miki dole tare da Ahmed Abba wanda ya yi duba kan dambarwar da ta kunno kai tsakanin jihohin Lagos da Rivers da kuma gwamnatin Tarayyar Najeriya, bayan da jihohin suka buka...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Yadda gobarar kasuwar jihar Sokoto ta kassara harkokin kasuwanci from 2021-09-08T13:38:37

Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba ya yi duba kan halin da 'yan kasuwar jihar Sokoto ke ciki bayan gobarar babbar kasuwar jihar ta farkon shekarar nan.

Listen
Kasuwanci
Yadda gobarar kasuwar jihar Sokoto ta kassara harkokin kasuwanci from 2021-09-08T13:38:37

Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba ya yi duba kan halin da 'yan kasuwar jihar Sokoto ke ciki bayan gobarar babbar kasuwar jihar ta farkon shekarar nan.

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - 'Yan kasashen Afirka na tururuwa zuwa yankin da aka gano zinare a Nijar from 2021-09-01T11:46:02

Yau Shirin 'Kasuwa A Kai Miki Dole' zai ya yada zango ne jamhuriyar Nijar, inda leka wani yanki da aka fara hako zinare, wato kauyen Kwandago dake cikin gundumar Madarounfa da ke jihar Maradi....

Listen
Kasuwanci
'Yan kasashen Afirka na tururuwa zuwa yankin da aka gano zinare a Nijar from 2021-09-01T11:46:02

Yau Shirin 'Kasuwa A Kai Miki Dole' zai ya yada zango ne jamhuriyar Nijar, inda leka wani yanki da aka fara hako zinare, wato kauyen Kwandago dake cikin gundumar Madarounfa da ke jihar Maradi....

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Bankin Najeriya ya dakatar da baiwa kamfanonin canji kudaden waje from 2021-08-25T14:38:43

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Ahmad Abba ya tattauna da masana kan matakin babban bankin Najeriya CBN na dakatar da baiwa kamfanonin 'yan canji kudaden kasashen waje.

Listen
Kasuwanci
Bankin Najeriya ya dakatar da baiwa kamfanonin canji kudaden waje from 2021-08-25T14:38:43

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Ahmad Abba ya tattauna da masana kan matakin babban bankin Najeriya CBN na dakatar da baiwa kamfanonin 'yan canji kudaden kasashen waje.

Listen
Kasuwanci
Alfanun sabuwar dokar man fetur da Buhari ya sanyawa hannu from 2021-08-18T14:48:45

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi nazari kan sabuwar dokar man fetur da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanyawa hannu. 

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Alfanun sabuwar dokar man fetur da Buhari ya sanyawa hannu from 2021-08-18T14:48:45

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi nazari kan sabuwar dokar man fetur da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanyawa hannu. 

Listen
Kasuwanci
Bincike ya nuna cewa yan kasuwar Najeriya na kaura daga yankunan su zuwa waje from 2021-08-11T11:55:35

A cikin shirin kasuwa. a kai miki dole,Bashir Ibrahim idris ya duba halin da ake ciki a Najeriya musaman bayan da wani bincike ya nuna cewa matsalar tsaro ta sa yan kasuwa kaura daga yankunan ...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Bincike ya nuna cewa yan kasuwar Najeriya na kaura daga yankunan su zuwa waje from 2021-08-11T11:55:35

A cikin shirin kasuwa. a kai miki dole,Bashir Ibrahim idris ya duba halin da ake ciki a Najeriya musaman bayan da wani bincike ya nuna cewa matsalar tsaro ta sa yan kasuwa kaura daga yankunan ...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Rashin tabbas ya mamaye shirin Najeriya na tallafawa manoma da sana'o'i from 2021-07-14T09:25:06

Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan mako ya maida hankali ne dangane da shirin gwamnatin Najeriya na tallafawa manoma da kuma kananan sana’o’i. Shirin wanda Babban Bankin Najeriya CBN ya ...

Listen
Kasuwanci
Rashin tabbas ya mamaye shirin Najeriya na tallafawa manoma da sana'o'i from 2021-07-14T09:25:06

Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan mako ya maida hankali ne dangane da shirin gwamnatin Najeriya na tallafawa manoma da kuma kananan sana’o’i. Shirin wanda Babban Bankin Najeriya CBN ya ...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Yadda tsadar kayan abinci ke tsananta a sassan Duniya from 2021-07-07T13:38:10

Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba, a yau ya mayar da hankali kan tsadar rayuwa da kuma tashin farashin kayaki a kusan ilahirin sassan Duniya, ko da ya ke lamarin ya tsananta a Na...

Listen
Kasuwanci
Yadda tsadar kayan abinci ke tsananta a sassan Duniya from 2021-07-07T13:38:10

Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba, a yau ya mayar da hankali kan tsadar rayuwa da kuma tashin farashin kayaki a kusan ilahirin sassan Duniya, ko da ya ke lamarin ya tsananta a Na...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Yadda hana aikin hajjin bana ya shafi maniyyata da kamfanoni a Nijar from 2021-06-30T09:46:01

Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole'  ya tattaunawa ne dangane da matsaloli ko asarar da matakin kasar Saudiya da hana aikin hajjin bana ya janyo, inda shirin ya yada zango jamhuriyar Nijar.

Listen
Kasuwanci
Yadda hana aikin hajjin bana ya shafi maniyyata da kamfanoni a Nijar from 2021-06-30T09:46:01

Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole'  ya tattaunawa ne dangane da matsaloli ko asarar da matakin kasar Saudiya da hana aikin hajjin bana ya janyo, inda shirin ya yada zango jamhuriyar Nijar.

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Yadda hana zuwa aikin hajji ya shafi tattalin arzikin kamfanonin jigilar Alhazai from 2021-06-24T15:34:17

Shirin Kasuwa akai miki dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan matakin kasar Saudiya na hana mahajjata aiwatar da aikin hajjin bana, matakin da ya haddasawa kamfanoni ...

Listen
Kasuwanci
Yadda hana zuwa aikin hajji ya shafi tattalin arzikin kamfanonin jigilar Alhazai from 2021-06-24T15:34:17

Shirin Kasuwa akai miki dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan matakin kasar Saudiya na hana mahajjata aiwatar da aikin hajjin bana, matakin da ya haddasawa kamfanoni ...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Takura da Makiyaya ke fuskanta a Kudancin Najeriya na shafar tattalin arziki from 2021-06-16T09:30:07

Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya maida hankali ne, dagane yadda takura da fulani makiyaya ke fuskanta a kudancin Najeriya ke shafar harkokin kiwo da safarar ...

Listen
Kasuwanci
Takura da Makiyaya ke fuskanta a Kudancin Najeriya na shafar tattalin arziki from 2021-06-16T09:30:07

Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya maida hankali ne, dagane yadda takura da fulani makiyaya ke fuskanta a kudancin Najeriya ke shafar harkokin kiwo da safarar ...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Tasirin kanana da matsakaitan masana'antu ga tattalin arzikin Najeriya from 2021-06-09T14:44

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi nazari kan muhimman kanana da matsakaitan masana'antu ga tattalin arzikin Najeriya, dai dai lokacin da karancin lantarki k...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Halin da 'yan kasuwa ke ciki dalilin tasirin rufe iyakokin Najeriya from 2021-06-03T12:26:53

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon yayi nazari ne kan halin da 'yan kasuwa suka shiga na cigaba da akasinsa sakamakon tasirin rufe iyakokin da Najeriya tayi tsakaninta da makwaftant...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - ?angote zai fa?a?a harkan Siminti don sau?a?a farashin sa a Najeriya from 2021-05-26T09:25:05

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya duba batun musabbabin tsadar Siminti da kuma karuwar bukatarsa a Tarayyar Najeriya duk kuwa da matsin tattalin arziki da ake f...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Faduwar darajar Naira na ci gaba da haifar da tsadar rayuwa a Najeriya from 2021-05-19T09:25:05

Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya duba kasuwar musayar kudin kasa da kasa a Najeriya inda kudin kasar na Naira ke cigaba da faduwa, yayin da kudaden kasashe ...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Yadda 'yan Najeriya ke kwarara Jamhuriyar Nijar don gudanar da kasuwanci from 2021-05-12T09:52:51

A cikin shirin 'Kasuwa A Kai Miki Dole', Ahmed Abba ya duba yadda dimbim 'yan Najeriya ke kwarara zuwa Jmhuriyar Nijar don gudanar da kasuwanci sakamakon matsin tattalin arziki.

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Yadda Boko Haram ta hana al'ummar Barno samun wutan lantarki from 2021-05-05T14:08:27

Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' tare da Ahmed Abba ya yada zango ne jihar Barno dake Arewa maso Gabashin Najeriya, inda ya yi nazari kan halin da al’umma suka shiga masamman a wannan lokaci na ...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Yadda Dangote da BUA suka ji da hadin guiwar kasuwanci tsakanin Najeriya da Faransa from 2021-04-28T16:27:03

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya maida hankali ne dangane da ziyarar da karamin Ministan Faransa mai kula Kasuwancin Kasashen Waje, Franck Riester, ya kawo  N...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Musu kwarmatowa gwamnati bayanan sirri kan rashawa sun koka kan hakkokinsu from 2021-04-28T15:57:32

Shirin Kasuwa akai miki Dole tare da Ahmed Abba ya yi Nazari ne kan halin da ake ciki dangane da Shirin gwamnatin Najeriya na kwarmato bayanan sirri kan cin hanci da rashawa ko kuma Whistle bl...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Sabuwar Kasuwar Akinyele ta kankama a Ibadan bayan watsewar Sasa from 2021-04-07T09:25:06

Shirin Kasuwa akai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba, ya yada zango ne garin Ibadan na jihar Oyo dake kudu maso Yammacin Najeriya, inda ya leka sabuwar kasuwar Akinyele, inda wasu h...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Daliban jami'o'i a Nijar sun rungumi kananan sana'o'i domin dogaro da kai from 2021-03-31T09:30:10

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba, ya leka ne janhuriyar Nijar dan duba sabon sauyin rungumar kana nan sana’oi  da ake gani wajan daliban jami’oin kasar, da nufin ...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Illar da kulle wasu filayen jiragen saman Najeriya ya haifarwa tattalin arziki from 2021-03-26T20:58:14

Shirin ''Kasuwa a kai miki Dole'' tare da Abubakar Isah Dandago ya mayar da hankali kan mahawarar da ta kaure kan matakin kulle filin jirgin saman Jihar Kano ga masu tafiye-tafiyen ketare na t...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Matsalar tsaro ta haifar da tsadar kayan abinci a kudancin Najeriya from 2021-03-17T11:11:15

Yajin aikin hadakar kungiyoyin masu fataucin dabbobi da kayan gwari, da suka ce, sun kira shi ne, saboda rikicin da ya faru a kasuwar SASA dake Ibadan, lamarin da ya kai ga asaran rayuka da du...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Kasuwar alade mafi girma ta kankama a Adamawan Najeriya from 2021-03-10T11:44:24

Shirin "Kasuwa Akai Miki Dole" na wannan mako tare da Ahmed Abba ya leka kasuwar alade mafi girma a arewa maso gabashin Najeriya, wato karamar hukumar Numan dake Jahar Adamawa.

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Tasirin nadin Okonjo Iweala a shugabancin Hukumar Kasuwanci ta Duniya from 2021-03-03T08:25:06

Shirin Kasuwa akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba  ya maida da hankali ne kan nadin da Hukumar Kasuwanci ta Duniya WTO ta yi wa Dakta Ngozi Okonjo Iweala a matsayin shugabanta, Ma...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Yaya ake hada-hadar kudin intanet na Crypto Currency da CBN ya haramta a Najeriya from 2021-02-10T13:30:26

Shirin Kasuwa akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya maida hankali ne kan kasuwar hada hadar kudade ta Internet da ake kira Crypto Currency, hada hadar da sannu a hankali ke karad...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Gwamnatin Yobe ta gina kasuwannin zamani don inganta tattalin arziki from 2021-02-04T09:54:30

Shirin Kasuwa Akai miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba, ya yada zango ne jihar Yobe dake arewa maso Gabashin Najeriya, inda yayi dubi kan sabbin kasuwannin zamani da gwamnan jihar Mai...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Matasan Barno sun rungumi dogaro da kai don fita daga kangin talauci from 2021-02-04T09:10:03

Shirin Kasuwa Akai miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yada zango ne jahar Barnon Najeriya, inda ya yi dubi kan yadda matasa ke sana'o'in dogaro da kai, a yakin da ke fama da rikici...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Najeriya na kokarin farfadowa daga matsalar tattalin arziki ta hanyar bunkasa kananu da matsakaitan masana'antu from 2021-01-13T13:53:59

Shirin Kasuwa a kai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan makon ya mayar da hankali kan matakan da Najeriya ke dauka don farfadowa daga matsalar tattalin arzikin da ta ke fuskanta ta hanyar bu...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - 'Yancin cin gashin kan kananan hukumomi a Najeriya (2) from 2021-01-06T11:39:30

Shirin na wannan lokaci tare da Ahmad Abba ya dora ne kan na makon jiya, inda muka tattaunawa kan batun yancin cin gashin kan kananan hukumomi a Najeriya, wato dai damar tasarifin kudaden su k...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Samarwa kananan hukumomi ‘yan cin su a Najeriya from 2020-12-30T15:54:22

A wannan mako zai waiwayi batun baiwa kananan hukumomi ‘yan cin su ne a Najeriya, wato yancin kasarifin kudadeden su kai tsaye daga asusun gwamnatin tarayya, batun da masana ke alakantawa da s...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Kasuwar Mile 12 a Lagas -Najeriya from 2020-12-23T11:20:11

Shiri na tattalin arziki na wannan mako zai leko kasuwar Mile 12 dake Lagos a kudancin Najeriya.Wannan kasuwa dai da ake kira kasuwar Mile 12 dake Lagos ta yi fice sosai bama a jihar Lagos ba,...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Yadda hanyoyi za su bunkasa tattalin arzikin Nijar from 2020-12-09T12:29:21

Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole na wannan makon tare da Salissou Issa ya yi nazari ne kan gudunmawar hanyoyin motoci wajen gina tattalin arzikin Jamhuriyar Nijar.

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Yadda matsalar rashin ayyukan yi ke tasiri kan tsaro da tattalin arziki a Najeriya from 2020-12-02T11:26:42

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya tattauna kan yadda matsalar rashin ayyukan dake karuwa tsakanin matasa ke yin tasiri kan sha'anin tsaro da tattalin arziki a Najeriya.

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Ana zargin masu gidajen man fetur da ha'inci a Najeriya from 2020-11-25T09:18:45

Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne game da zargin ha'inci da ake yi wa masu gidajen man fetur.

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Ma'aikatar jinkai da walwalar al'umma a Najeriya ta fara shirin taimakawa mata from 2020-11-04T10:57:07

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole da wannan makon tare da Ahmed Abba ya maida hankali ne dangane da wani Shiri na gwamnatin Najeriya na taimakawa mata nakasassu, a kokarin saukakawa al’umma tsanani...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Illar da zanga-zangar ENDSARS ta haifarwa tattalin arzikin Najeriya from 2020-10-28T14:07:58

Shirin Kasuwa akai miki dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi duba na tsanaki game da illar da zanga-zangar ENDSARS wadda ta juye zuwa rikici ta haifarwa tattalin arzikin Najeriya, mus...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Shirin gwamnatin Zamfara na kafa asusun zinari na cike da rudani from 2020-10-21T14:38:03

Shirin Kasuwa Akai miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba, ya daura kan shirin makon jiya, inda muka duba kalubalen dake tattare da matakin gwamnatin jihar Zamfara na kafa taskar adana Z...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Zamfara na shirin kafa asusun zinari don gina jihar from 2020-10-14T10:48:18

Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne game da shirin gwamnatin jihar Zamfara da ke Najeriya na kafa wani asusun adana zinari domin gina jihar ta fanno...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Yadda mai karamin karfi zai yi aikin hajji cikin sauki from 2020-10-07T13:02:12

Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole ya yi nazari ne kan wani sabon tsari da Hukumar Alhazan Najeriya ta bullo da shi tare da hadin guiwar Bankin Musulunci na Ja'iz domin bai wa marasa karfi damar ta...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Gwamantin Nijar ta fara raba kudaden tallafin cutar korona from 2020-09-30T15:25:44

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yada zangone a jamhuriyar Nijar, inda gwamnatin kasar ta fara rabawa masu karamin karfi tallafi na musamman domin rage kaifin ...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Sabuwar Doya ta kawo saukin farashin kayan abinci a yankin Arewa Maso Gabashin Najeriya from 2020-09-24T12:30:38

Shirin Kasuwa Akai miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya duba yadda sabon Doya ya kawo saukin farashin kayayyakin abinci a jihar Adamawa dake Arewa Maso Gabashin Najeriya.

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Hukumomin Najeriya sun taimaka wa kanana da matsakaitan sana'o'i da suka durkushe dalilin COVID 19 from 2020-09-16T14:42:15

A cikin shirin 'Kasuwa A Kai Miki Dole', Ahmed Abba ya duba irin tallafin da hukumomin Najeriya suka baiwa kanana da matsakaitan sana'o'i da suka durkushe dalilin annobar COVID 19, da kuma yad...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Halin da 'yan Najeriya ke ciki bayan karin farashin Mai da Lantarki from 2020-09-10T15:23:47

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole a wannan mako tare da Ahmed Abba ya yada zango ne a tarayyar Najeriya, inda mahawara ta kaure a kasar tun bayan matakin kara kudin Litar man fetir dana lantarki, i...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Yadda coronavirus ta kassara tattalin arzikin duniya from 2020-08-19T11:38:58

Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankalin ne kan yadda cutar korona ta kassara tattalin arzikin kasashen duniya, masamman tarayyar Najeriya.

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Shirin gwamnati Najeriya na samarwa matasa aikin yi. from 2020-08-17T16:29:35

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba, ya yi nazari kan wani shirin gwamnatin Najeriya na samar da aiyukan yi ga matasan kasar samada dubu dari bakwai, shirin da ake ...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Faduwar darajar Naira ta haifar tsadar rayuwa a Najeriya from 2020-08-05T22:35

Shirin Kasuwa Akai miki Dole na wannan makon ya duba kasuwar musayar kudin kasa da kasa ne a Tarayyar Najeriya, inda kudin kasar na Naira ke cigaba da faduwa, yayin da kimar kudaden kasashe ke...

Listen
Kasuwanci
Kasuwanci - Hada-hadar cinikin dabbobin layya a Nijar da Najeriya from 2020-07-29T15:12:37

Shirin Kasuwa akai miki Dole na wannan mako tare da Ahmad Abba, ya duba hada-hadar kasuwannin dabbobin Layya a jamhuriyar Nijar da Tarayyar Najeriya, gabanin babbar salla ko sallar Layya dake ...

Listen