Kasuwanci - Hada-hadar cinikin dabbobin layya a Nijar da Najeriya - a podcast by RFI

from 2020-07-29T15:12:37

:: ::


Shirin Kasuwa akai miki Dole na wannan mako tare da Ahmad Abba, ya duba hada-hadar kasuwannin dabbobin Layya a jamhuriyar Nijar da Tarayyar Najeriya, gabanin babbar salla ko sallar Layya dake tafe cikin yanayin koma bayan tattalin arziki da annobar korona ta haifar.

Further episodes of Kasuwanci

Further podcasts by RFI

Website of RFI