Kasuwanci - Kungiyar MAN ta yi bukin shekaru 50 da kafuwa - a podcast by RFI

from 2021-10-20T10:59:58

:: ::


Shirin 'Kasuwa a kai miki Dole' na wannan mako ya maida hankali ne kan wani gagarumin taro da kungiyar Masu Masana’antu ta Najeriya MAN ta shirya a birnin Lagos dake Kudancin kasar, yayin da take bukin cikar ta shekaru 50 da kafuwa.

Further episodes of Kasuwanci

Further podcasts by RFI

Website of RFI