Kasuwanci - Sabuwar Doya ta kawo saukin farashin kayan abinci a yankin Arewa Maso Gabashin Najeriya - a podcast by RFI

from 2020-09-24T12:30:38

:: ::


Shirin Kasuwa Akai miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya duba yadda sabon Doya ya kawo saukin farashin kayayyakin abinci a jihar Adamawa dake Arewa Maso Gabashin Najeriya.

Further episodes of Kasuwanci

Further podcasts by RFI

Website of RFI