Kasuwanci - Takura da Makiyaya ke fuskanta a Kudancin Najeriya na shafar tattalin arziki - a podcast by RFI

from 2021-06-16T09:30:07

:: ::


Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya maida hankali ne, dagane yadda takura da fulani makiyaya ke fuskanta a kudancin Najeriya ke shafar harkokin kiwo da safarar dabbobi daga arewaci zuwa kudancin kasar.

Further episodes of Kasuwanci

Further podcasts by RFI

Website of RFI