Kasuwanci - Tallafin karshe don rage radadin Korona a Najeriya - a podcast by RFI

from 2021-10-06T13:36:06

:: ::


Shirin na wannan makon ya maida hankali ne kan tallafin zangon karshe na gwamnatin Najeriya na rage radadin annobar korona, sannan kuma ya yi dubi kan wani shirin tallafa wa mata da hukumar SMEDAN ta yi a birnin Legas cibiyar kasuwancin kasar.

Further episodes of Kasuwanci

Further podcasts by RFI

Website of RFI