Kasuwanci - Tasirin tattalin arziki kan shirin kasashen duniya na rage hayaki mai guba - a podcast by RFI

from 2021-11-03T12:09:20

:: ::


Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya duba taron kasa da kasa kan Sauyin Yanayi a birnin Glasgow na kasar Scotland, da anniyar kasashen duniya na rage amfani da duk wani  makamashi dangin Manpetur da masana ke cewa na taimakawa wajen dumamar yanayi da gurbata muhalli, inda shirin yayi nazarin kan tasirin wannan lamari ga tattalin arziki.

Further episodes of Kasuwanci

Further podcasts by RFI

Website of RFI