Kasuwanci - Yadda matsalar rashin matsugunai ke addabar 'yan Najeriya - a podcast by RFI

from 2021-11-24T13:18:16

:: ::


Shirin kasuwa akai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi duba kan yadda 'yan Najeriyar ke fuskantar matsalar muhalli, duk da kokarin da gwamnati ke yi na samar da gidaje amma kadai ga daidaikun ma'aikatan gwamnati na yawansu bai taka kara ya karya ba. Ayi saurare Lafiya.

Further episodes of Kasuwanci

Further podcasts by RFI

Website of RFI