Kasuwanci - Yadda 'yan Najeriya ke kwarara Jamhuriyar Nijar don gudanar da kasuwanci - a podcast by RFI

from 2021-05-12T09:52:51

:: ::


A cikin shirin 'Kasuwa A Kai Miki Dole', Ahmed Abba ya duba yadda dimbim 'yan Najeriya ke kwarara zuwa Jmhuriyar Nijar don gudanar da kasuwanci sakamakon matsin tattalin arziki.

Further episodes of Kasuwanci

Further podcasts by RFI

Website of RFI