'Yan Najeriya na tantama kan kalaman Buhari game da bunkasar arzikin kasar - a podcast by RFI

from 2021-10-13T09:59:37

:: ::


Shirin Kasuwa A Kai Miki Jari na wannan mako ya yi nazari ne kan kalaman shugaban Najeriya Muhammdu Buhari, inda ya ce, tattalin arzikin kasar na habbakar da ba a taba ganin irinta ba tun bayan darewarsa kan karagar mulki. Sai dai tuni 'yan Najeriya suka bayyana shakku kan wadannan kalaman lura da yadda rayuwar ta yi tsada domin kuwa kusan kowacce rana farashin kayayyakin masarufi musamman abinci na tashin goron-zabi.

Further episodes of Kasuwanci

Further podcasts by RFI

Website of RFI