Kida da Al'adu - Aure a duniyar hausa - a podcast by RFI

from 2017-11-14T11:08:20

:: ::


A cikin shirin al'adu na gado Salissou Hamissou ya duba yanayin aureĀ  a duniyar hausa.

Za ku ji irin sauyi da aka samu,dama yadda mutane ke kallon halin da ake ciki.

Further episodes of Kida da Al'adu

Further podcasts by RFI

Website of RFI