Kida da Al'adu - Ma'anar hawa da Sarakunan Hausa ke yi lokacin bukukuwa - a podcast by RFI

from 2015-10-25T18:13:06

:: ::


Shirin Kade-kade da Al'adu a wannan karo, Hauwa Kabrir ta yi dubi ne a game da ''Hawa'' da sarakuna ke yi a kasar Hausa, a lokacin gudanar da bukukuwa.

Further episodes of Kida da Al'adu

Further podcasts by RFI

Website of RFI