Kida da Al'adu - Mawakin Yanayi: Lawal Musa Dankwari - a podcast by RFI

from 2015-12-12T09:06:45

:: ::


Shirin Kida da Al'adu ya tattauna da Lawal Musa Dankwari Malamin Hausa a Zaria wanda ya rera wake kan sauyin yanayi da ake samu a yanzu da tsabtace muhalli. Dankwari ya wake Ruwa da Daji da tsirrai da tsunsaye.

Further episodes of Kida da Al'adu

Further podcasts by RFI

Website of RFI