Kida da Al'adu - shagulgulan Sallar azumin Ramadana a Nijar - a podcast by RFI
from 2018-06-15T10:04:14
::
::
Al’ummar musulmi a sassa da dama na duniya na gudanar da bukukuwan karamar sallah wato Idil Fitr a yau juma’a, bayan kammala azumin watan Ramadana.
A Najeriya Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci karkashin jagorancin mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar, ita ce ta tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal a jihohi da dama na kasar a yammacin jiya.
A cikin shirin na musaman Abdoulaye Issa ya duba wasu daga cikin muhiman batutuwa da jama'a suka mayar da hankali a kai a Nijar.
Further episodes of Kida da Al'adu
Further podcasts by RFI
Website of RFI