Kida da Al'adu - shagulgulan Sallar Idil Fitr a Najeriya - a podcast by RFI

from 2018-06-15T10:16:56

:: ::


A Najeriya Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci karkashin jagorancin mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar, ita ce ta tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal a jihohi da dama na kasar a yammacin jiya.

Ko baya ga Najeriya, a yau ana gudanar da bukukuwan sallar a mafi yawan kasashen muslumi da suka hada da Chadi, Kamaru, Ghana, Saudiyya, Qatar, Hadaddiyar Daular Larawaba da dai sauransu.

Further episodes of Kida da Al'adu

Further podcasts by RFI

Website of RFI