Kida da Al'adu - Shahrarrun mawakan Mali, makafi Amadou da Mariama - a podcast by RFI

from 2015-11-14T09:16:31

:: ::


Shirin ''Kida da Al'adu'' tare da Hauwa Kabir, a wannan mako ya duba rayuwar shahrarrun mawakan kasar Mali Amadou da Mariama, mata da miji kuma makafi da suka yi fice sosai a fagen waka.

Further episodes of Kida da Al'adu

Further podcasts by RFI

Website of RFI