shagulgulan Sallar azumin Ramadana a Nijar - a podcast by RFI

from 2018-06-15T10:04:14

:: ::


Al’ummar musulmi a sassa da dama na duniya na gudanar da bukukuwan karamar sallah wato Idil Fitr a yau juma’a, bayan kammala azumin watan Ramadana.

A Najeriya Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci karkashin jagorancin mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar, ita ce ta tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal a jihohi da dama na kasar a yammacin jiya.

A cikin shirin na musaman Abdoulaye Issa ya duba wasu daga cikin muhiman batutuwa da jama'a suka mayar da hankali a kai a Nijar.

Further episodes of Kida da Al'adu

Further podcasts by RFI

Website of RFI