Shahararren mawakin Najeriya Mamman shata ya cika shekaru 20 da barin duniya - a podcast by RFI

from 2019-07-02T12:51:53

:: ::


Shirin Kida da al'adun gargajiya tare da Mahaman Salissou Hamissou a wannan makon ya dora akan inda shirin ya tsaya a makon jiya, game da yadda Mamman Shata Katsina ya cika shekaru 20 da barin duniya dama tasirin wakokinsa ga bunkasuwar harshen hausa.

Further episodes of Kida da Al'adu

Further podcasts by RFI

Website of RFI