Tattaunawa da Mawakin Yabon Annabi Ulafa - a podcast by RFI

from 2015-05-27T12:43:34

:: ::


Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Muktari Magashi wanda ake kira da sunan Ulafa, mawakin Hausa na yabon Annabi.

Shirin kuma ya ji tarhin rayuwarsa da wakokinsa.

Further episodes of Kida da Al'adu

Further podcasts by RFI

Website of RFI