Ana cigaba da zaman zulumi a gabashin Turai kan rikicin Rasha da Ukraine - a podcast by RFI

from 2022-02-19T11:00:32

:: ::


Shirin 'Mu Zagaya Duniya' da ke bitar manyan labarun da suka faru a makon da ya kare tare da Shamsiyya Haruna ya fara ne da lekawa gabashin Turai inda ake zaman fargaba kan yiwuwar barkewar yaki tsakanin Rasha da Ukraine.

Further episodes of Mu Zagaya Duniya

Further podcasts by RFI

Website of RFI