Podcasts by Mu Zagaya Duniya

Mu Zagaya Duniya

Shirin Mu Zagaya Duniya na duba Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya a cikin mako. Ana gabatar da shirin ne a ranar Asabar da safe a kuma maimaita ranar Lahadi da daddare.

Further podcasts by RFI

Podcast on the topic Nachrichten

All episodes

Mu Zagaya Duniya
Ana cigaba da zaman zulumi a gabashin Turai kan rikicin Rasha da Ukraine from 2022-02-19T11:00:32

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' da ke bitar manyan labarun da suka faru a makon da ya kare tare da Shamsiyya Haruna ya fara ne da lekawa gabashin Turai inda ake zaman fargaba kan yiwuwar barkewar ya...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Ta'aziyyar Garba Aliyu Zaria na sashen Hausa RFI from 2022-02-12T11:17:05

Yau shirin 'Mu Zagaya Duniya' shiri ne na musamman a kan ta'aziyyar abokin aiki, kuma mataimakin editan sashen Hausa na RFI, garba Aliyu Zaria, wanda Allah ya wa rasuwa a ranar Asabar, 6 ga wa...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar mahimman labaran makon jiya: Dakarun Amurka sun kashe jagoran IS from 2022-02-05T16:48:36

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria ya yi bitar labaran makon jiya da suka hada da, yadda dakarun Amurka suka kashe jagoran IS a Syria, da kuma gustiri tsoma da ke ci gaba da w...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar muhimman labaran mako: Cece kuce kan rikicin Rasha da Ukraine from 2022-01-29T09:10:50

Shirin 'Mu zagaya Duniya' na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya fara ne da bitar halin da ake ciki dangane da rikici tsakanin Rasha da Ukarine.

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar wasu daga cikin muhimman labarun mako from 2022-01-22T10:39:16

Daga cikin labarun da shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon ya yi bitarsu akwai labarin kisan rashin imanin da wani malami ya yi wa dalibarsa a Kano, sai kuma halin da ake ciki kan zaman tan...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar labarun mako: Rikicin Rasha da Ukraine yayi kamari from 2022-01-15T12:11:16

Shirin 'Mu zagaya Duniya' na wannan makon ya fara ne da bitar halin da ake ciki dangane da rikici tsakanin Rasha da Ukarine.

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar wasu daga cikin muhimman abubuwan da suka faru a mako from 2022-01-08T12:17:45

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon da ke bitar manyan labarun da suka faru a makon da ya kare tare da Garba Aliyu Zaria, ya fara ne daga kasar Kazakhstan inda kazamin boren adawa da gwa...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Manyan labaren wasannin motsa jiki na shekara ta 2021 from 2022-01-01T21:51:40

Daga nan sashen hausa na rediyon Faransa rfi, Abdurahaman Gambo yayo dubi dangane da manyan labaren da suka shafi bangaren motsa jiki na shekara ta 2021.

Daga duniyar kwallon kafa,ten...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar wasu daga cikin muhiman labarai na shekara ta 2021 a jamhuriyar Nijar from 2022-01-01T19:09:56

A cikin wannan shirin ,Abdoulaye Issa ya mayar da hankali tareda duba wasu daga cikin muhiman labarai na Jamhuriyar Nijar na shekara ta 2021 daga nan sashen hausa na rediyon Faransa rfi.

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar labarun mako: Guguwa ta tafka barna a Amurka from 2021-12-18T12:27:32

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon ya fara ne daga kasar Amurka inda kakkarfar guguwa ta kashe mutane kusan 100.

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar labarun mako: Amurka ta jagoranci taron koli kan dimokaradiya from 2021-12-11T11:23:59

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu daga cikin manyan labarun da suka auku a makon da ya kare, ciki kuwa har da batutuwan tsaro a Nijar da Najeriya,...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar labarun mako: Mutane da dama sun mutu dalilin hatsarin kwale kwale a Kano from 2021-12-04T11:43:57

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon dake bitar manyan labarun da suka faru a makon da ya kare, ya fara ne daga jihar Kano dake arewacin Najeriya inda aka samu hatsarin kwale-kwale a kara...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Mutane da dama sun mutu dalilin hatsarin kwale kwale a Kano from 2021-12-04T11:43:57

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon dake bitar manyan labarun da suka faru a makon da ya kare, ya fara ne daga jihar Kano dake arewacin Najeriya inda aka samu hatsarin kwale-kwale a kara...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Halin da ake ciki dangane da kokarin dakile yaduwar annobar Korona from 2021-11-27T13:26:48

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Garba Aliyu Zaria ya waiwayi halin da ake ciki tsakanin hukumomin kasa da kasa dangane da kokarin dakile yaduwar annobar Korona da a halin yanz...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Halin da ake ciki dangane da kokarin dakile yaduwar annobar Korona from 2021-11-27T13:26:48

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Garba Aliyu Zaria ya waiwayi halin da ake ciki tsakanin hukumomin kasa da kasa dangane da kokarin dakile yaduwar annobar Korona da a halin yanz...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar mahimman labaran makon da ya gabata from 2021-11-20T12:19:29

A cikin shirin 'Mu Zagaaya Duniya' Garba Aliyu zaria ya yi bitar mahimman labaran muka kawo muku a makon da ya gabata, ciki har da batun rikicin bakin haure a kan iyakar Belarus da Poland.

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar mahimman labaran makon da ya gabata from 2021-11-20T12:19:29

A cikin shirin 'Mu Zagaaya Duniya' Garba Aliyu zaria ya yi bitar mahimman labaran muka kawo muku a makon da ya gabata, ciki har da batun rikicin bakin haure a kan iyakar Belarus da Poland.

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar labarun mako: Macron ya karbi bakwancin taron tsaro na duniya from 2021-11-13T13:40:42

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan taron tsaro da Faransa ta karbi bakwanci, ...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Macron ya karbi bakwancin taron tsaro na duniya from 2021-11-13T13:40:42

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan taron tsaro da Faransa ta karbi bakwanci, ...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Manyan labaran mako daga Sashen hausa na Rfi from 2021-11-06T11:17:20

A cikin wannan mako,ku saurari labarai da dama da suka shafi siyasar kasashen duniya,a daya geffen  za ku ji irin wainar da aka tuya a taron sauyin yanayi na COP 26 a Glascow na Scotland.

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Manyan labaran mako daga Sashen hausa na Rfi from 2021-11-06T11:17:20

A cikin wannan mako,ku saurari labarai da dama da suka shafi siyasar kasashen duniya,a daya geffen  za ku ji irin wainar da aka tuya a taron sauyin yanayi na COP 26 a Glascow na Scotland.

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar labarun mako: Biden da Macron sun gana domin warware rikicinsu from 2021-10-30T08:44:19

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan ganawar karon farko tsakanin shugaban Amur...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Biden da Macron sun gana domin warware rikicinsu from 2021-10-30T08:44:19

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan ganawar karon farko tsakanin shugaban Amur...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar labarun mako: shirin kasashen Turai na taimawa Afganistan da Kudade from 2021-10-23T11:08:11

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan rarrabuwar kawunan Turai na wasu kasashen ...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: shirin kasashen Turai na taimawa Afganistan da Kudade from 2021-10-23T11:08:11

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan rarrabuwar kawunan Turai na wasu kasashen ...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar labarun mako: Harin ta'addancin da wuka ya kashe dan majalisar Birtaniya from 2021-10-16T12:53:26

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan harin baya-bayan nan da wuka da aka akaiwa...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Harin ta'addancin da wuka ya kashe dan majalisar Birtaniya from 2021-10-16T12:53:26

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan harin baya-bayan nan da wuka da aka akaiwa...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar labarun mako: Harin masallacin shi'a a Afganistan ya kashe mutane da dama from 2021-10-09T08:25:02

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan harin baya-bayan nan a Afhanistan kan masa...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Harin masallacin shi'a a Afganistan ya kashe mutane da dama from 2021-10-09T08:25:02

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan harin baya-bayan nan a Afhanistan kan masa...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar labarun mako: Bukin tunawa da 'Yancin kan Najeriya karo na 61 from 2021-10-02T12:37:44

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan ranar bukin tunawa da samun 'yancin kan Na...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Bukin tunawa da 'Yancin kan Najeriya karo na 61 from 2021-10-02T12:37:44

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan ranar bukin tunawa da samun 'yancin kan Na...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar labarun mako: Taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 76 a New York from 2021-09-25T12:06:40

Shirin Mu Zagaya Duniya da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya fara ne da lekawa zauren Majalisar Dinkin Duniya da ke birnin New York, inda kasashen du...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 76 a New York from 2021-09-25T12:06:40

Shirin Mu Zagaya Duniya da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya fara ne da lekawa zauren Majalisar Dinkin Duniya da ke birnin New York, inda kasashen du...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar mahimman labaran mako: Halin da ake ciki a Guinea bayan juyin mulki from 2021-09-18T11:36:45

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya duba abubuwan da suka faru a sassan duniya a  makon da ya gabata, musamman ma halin da ake ciki a Guinea bayan da ECOWAS...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar mahimman labaran mako: Halin da ake ciki a Guinea bayan juyin mulki from 2021-09-18T11:36:45

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya duba abubuwan da suka faru a sassan duniya a  makon da ya gabata, musamman ma halin da ake ciki a Guinea bayan da ECOWAS...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Amurkawa na alhinin ciki shekaru 20 da kai hare-haren 9/11 from 2021-09-11T14:58:36

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan mako tare da Garba Aliyu ya waiwayi halin da ake ciki a Amurka bayan cika shekaru 20 da kai. hare-haren ranar 11 ga watan Satumban shekarar 2001. Shirin ya ku...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Amurkawa na alhinin ciki shekaru 20 da kai hare-haren 9/11 from 2021-09-11T14:58:36

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan mako tare da Garba Aliyu ya waiwayi halin da ake ciki a Amurka bayan cika shekaru 20 da kai. hare-haren ranar 11 ga watan Satumban shekarar 2001. Shirin ya ku...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar muhimman labaran mako: Mahaukaciyar guguwar Ida ta tafka barna a Amurka from 2021-09-04T11:45:27

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya duba abubuwan da suka faru a sassan duniya a  makon da ya gabata, musamman ma halin da ake ciki a Amurka dangane da gugu...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar muhimman labaran mako: Mahaukaciyar guguwar Ida ta tafka barna a Amurka from 2021-09-04T11:45:27

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya duba abubuwan da suka faru a sassan duniya a  makon da ya gabata, musamman ma halin da ake ciki a Amurka dangane da gugu...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar mahimman labaran mako: Harin ta'addancin filin jiragen saman Kabul from 2021-08-28T09:24:45

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya duba abubuwan da suka faru a sassan duniya a  makon da ya gabata, musamman ma halin da ake ciki a Afghanistan da sauran ...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar mahimman labaran mako: Harin ta'addancin filin jiragen saman Kabul from 2021-08-28T09:24:45

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya duba abubuwan da suka faru a sassan duniya a  makon da ya gabata, musamman ma halin da ake ciki a Afghanistan da sauran ...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar mahimman abubuwan da suka faru a makon da ya gabata from 2021-08-21T12:57:53

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya duba abubuwan da suka faru a sassan duniya a  makon da ya gabata, musamman ma halin da ake ciki a Afghanistan da sauran ...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar mahimman abubuwan da suka faru a makon da ya gabata from 2021-08-21T12:57:53

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya duba abubuwan da suka faru a sassan duniya a  makon da ya gabata, musamman ma halin da ake ciki a Afghanistan da sauran ...

Listen
Mu Zagaya Duniya
'Yan Taliban na ci gaba da sa kai zuwa birnin kaboul a Afghanistan from 2021-08-14T11:12:34

Mayakan Taliban na ci gaba da sa kai zuwa babban birnin kasar Kaboul,mayakan kungiyar Taliban na samun gaggarumar nasara bayan kwace karin garuruwa yayin da Amurka da Birtaniya ke kan hanyar k...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - 'Yan Taliban na ci gaba da sa kai zuwa birnin kaboul a Afghanistan from 2021-08-14T11:12:34

Mayakan Taliban na ci gaba da sa kai zuwa babban birnin kasar Kaboul,mayakan kungiyar Taliban na samun gaggarumar nasara bayan kwace karin garuruwa yayin da Amurka da Birtaniya ke kan hanyar k...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Halin da ake ciki a Afghanistan bayan fara janyewar dakarun kasashen waje from 2021-08-07T11:15:01

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan rana tare da Garba Aliyu Zaria ya yi waiwaye kan wasu daga cikin muhimman bautuwan da suka auku a makon da ya kare, ciki har da halin da ake ciki a Afghanista...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Halin da ake ciki a Afghanistan bayan fara janyewar dakarun kasashen waje from 2021-08-07T11:15:01

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan rana tare da Garba Aliyu Zaria ya yi waiwaye kan wasu daga cikin muhimman bautuwan da suka auku a makon da ya kare, ciki har da halin da ake ciki a Afghanista...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar mahimman labaran makon jiya: Halin da ake ciki a game da rigakafin Korona from 2021-07-31T13:17:49

Garba Aliyu Zaria ya kawo mana bitar labaran abubuwan da sukan gudana a makon da ya gabata da suka hada da halion da ake ciki a game da yaduwar sabon nau'in annobar Covid-19.

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar mahimman labaran makon jiya: Halin da ake ciki a game da rigakafin Korona from 2021-07-31T13:17:49

Garba Aliyu Zaria ya kawo mana bitar labaran abubuwan da sukan gudana a makon da ya gabata da suka hada da halion da ake ciki a game da yaduwar sabon nau'in annobar Covid-19.

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar labarun mako: Yadda manhajar leken asirin Isra'ila ya tada hankalin duniya from 2021-07-24T11:06:06

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Garba Aliyu Zaria kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu daga cikin muhimman labarun abubuwan da suka gabata a makon da ya kare, ciki har da yad...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Yadda manhajar leken asirin Isra'ila ya tada hankalin duniya from 2021-07-24T11:06:06

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Garba Aliyu Zaria kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu daga cikin muhimman labarun abubuwan da suka gabata a makon da ya kare, ciki har da yad...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Ambaliyar ruwa ta yi barna a kasar Jamus da makwaftanta from 2021-07-17T12:46:26

Shirin Mu Zagaya Duniya tare da Garba Aliyu Zaria ya fara waiwayar manyan labarun duniya a tsawon mako ne daga nahiyar Turai inda ambaliyar ruwa ta yi barna a kasashen Jamus da makwaftanta.

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Ambaliyar ruwa ta yi barna a kasar Jamus da makwaftanta from 2021-07-17T12:46:26

Shirin Mu Zagaya Duniya tare da Garba Aliyu Zaria ya fara waiwayar manyan labarun duniya a tsawon mako ne daga nahiyar Turai inda ambaliyar ruwa ta yi barna a kasashen Jamus da makwaftanta.

Listen
Mu Zagaya Duniya
Bitar labarun mako: Yadda aka kashe shugaban kasar Haiti from 2021-07-10T08:32:57

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu daga cikin muhimman labarun abubuwan da suka gabata a makon da ya kare, ciki har da ...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Yadda aka kashe shugaban kasar Haiti from 2021-07-10T08:32:57

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu daga cikin muhimman labarun abubuwan da suka gabata a makon da ya kare, ciki har da ...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Kasashen EU sun soma amfani da takadar shaidar rigakafin Korona yayin balaguro from 2021-07-03T10:24:52

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan mako tare da Garba Aliyu Zaria ya kamar yadda aka saba yayi bitar wasu daga cikin muhimman labarun abubuwan da suka gabata a makon da ya kare, ciki har da yad...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Kasashen EU sun soma amfani da takadar shaidar rigakafin Korona yayin balaguro from 2021-07-03T10:24:52

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan mako tare da Garba Aliyu Zaria ya kamar yadda aka saba yayi bitar wasu daga cikin muhimman labarun abubuwan da suka gabata a makon da ya kare, ciki har da yad...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun makon da ya gabata from 2021-06-19T15:44:54

Shirin na wannan mako tare da Garba Aliyu Zaria ya waiwayi taron shugabannin manyan kasashen duniya masu karfin tattalin arziki na G7 da kuma taron kasashen kungiyar tsaro ta NATO, sai kuma Is...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitan wasu labaran mako: matakin Najeriya na dakatar da shafin Twitter a kasar from 2021-06-05T08:25:05

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' a wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya soma da waiwaye ne kan sabon dokar da shugaban Rasha Vladimir Putin ya kafa don hana 'yan adawa shiga zabukan kasar, sai k...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Hukumar kare hakkin dan adam za ta binciki Isra'ila kan laifukan yaki a Gaza from 2021-05-29T13:31:34

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' a wannan makon ya soma da waiwaye ne kan shirin hukumar kare hakkin dan Adam ta Majalisar Dinkin Duniya na soma bincike kan zargin sojojin Isra'ila da aikata laifukan...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar mahimman abubuwan da suka wakana a makon da ya gabata from 2021-05-15T11:44:55

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya yi mana bitar mahimman abubuwan da suka wakana a makon jiya, ciki har da luguden wuta da Isra'ila ke ci gaba da yi a yan...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labaran mako: halin da ake cikin kan yaki da annobar Korona from 2021-05-08T12:18:44

Shirin Mu zagaya Duniya na wannan makon tare da Graba Aliyu Zaria yayi waiwaye kan wasu muhimman lamurran da suka faru a makon da ya kare, ciki har da yadda annobar Korona ke cigaba da lakume ...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitan labaran mako: Tsananta hare-haren ta'addanci a Najeriya from 2021-05-01T16:37:18

A cikin shirin "Mu Zagaya Duniya" na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya yi bitar mahimman abubuwan da suka wakana a makon jiya, masamman nasarori da shugaban Amurka Joe Biden ya samu a ...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Sabon wa’adin shugabancin kasar Congo Brazzaville from 2021-04-17T10:57:18

Shugaba Nguesso, mai shekaru 77 a duniya, ya yi rantsuwar kama aiki ne domin yin wa’adin mulki na shekaru 5, a daidai lokacin da yake daf da cika shekaru 37 a kan karagar mulkin kasar da ke ya...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Mijin Sarauniyar Ingila, Yarima Philip ya mutu yana da shekaru 99 from 2021-04-10T09:23:41

A cikin shirin mu zagaya Duniya ,Garba Aliyu Zaria ya mayar da hankali ga fadar Ingila,yan lokuta bayan da sanar da mutuwar Yarima Philip ya na mai shekaru 99 a Duniya.

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Sabon shugaban Jamhuriyar Nijar yayi rantsuwar kama aiki from 2021-04-03T12:09:11

Kamar yadda aka saba shirin Mu Zagaya Duniya na bitar muhimman labarun da suka gabata ne a makon da ya kare. A yau wannan makon kuma shirin ya soma bitar daga Jamhuriyar Nijar, inda aka rantsa...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Harin ta'addanci a Nijar ya hallaka mutane da dama a Tillabery from 2021-03-27T07:39:28

A cikin shirin mu zagaya Duniya,Bashir Ibrahim Idriss ya mayar da hankali ga harin ta'addancin baya-bayan nan da yayi sanadiyyar mutuwar mutane a yankin Tillabery,banda haka ya kuma duba halin...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Mu Zagaya Duniya: Turai ta amince da sahihancin rigakafin AstraZeneca from 2021-03-20T11:47:35

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako, Garba Aliyu Zaria ya duba manyan labarai kan mahimman abubuwan da suka wakana a makon da ya gabata, ciki har da labarin mace ta farko da ta za...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labaran makon jiya: Ana dakon ceto sauran daliban da aka sace a kaduna from 2021-03-13T11:55:36

A cikin shirinmu na 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako, Garba Aliyu Zaria ya kewaya da masu sauraro sassa dabam-dabam na duniya don bitar mahimman abubuwan da suka wakana a makon jiya. Daga cik...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Fafaroma ya bukaci kawo karshen rikice-rikice a duniya. from 2021-03-06T07:25:05

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya yi bitar mahimman abubuwan da suka wakana a makon jiya, masamman yadda kutun Faransa ta daure tsohon shugaban kas...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Halin da ake ciki dangane da sace dalibai mata sama da 300 a Zamfara from 2021-02-27T08:14:45

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya yi bitar mahimman abubuwan da suka wakana a makon jiya, masamman matakin manyan kasashen duniya ke yi wajen wadat...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - An fara taron shugbannin manyan kasashen duniya na G7 from 2021-02-20T16:27:48

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya yi bitar mahimman abubuwan da suka wakana a makon jiya.

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Kasashen duniya sun yi tur da juyin mulkin kasar Myanmar from 2021-02-06T10:33:31

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon da Bashir Ibrahim Idris ya jagoranta ya maida hankali kan wasu daga cikin muhimman abubuwan da suka faru a sassan duniya cikin makon da ya gabata, da su...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Mu Zagaya Duniya: Turai ta amince allurar rigakafin kamfanin AstraZeneca, Buhari ya sallami hafsoshin tsaron Najeriya from 2021-01-30T11:47:40

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako, Bashir Ibrahim Idris ya yi bitar manyan labaran makon jiya, inda ya mayar da hankali kan annobar Korona, da sallamar  manyan hafsoshin tsaron ...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - An rantsar da Joe Biden a matsayin sabon shugaban Amurka na 46 don maye gurbin Donald Trump from 2021-01-23T10:41:21

An yi bikin rantsar da zababben shugaban Amurka Joe Biden a matsayin shugaban kasa na 46, tare da mataimakiyar sa Kamala Harris a Majalisar dokokin Amurka.

Bikin da ya gudana a Majali...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Siyasar Amurka ta dauki hankalin duniya from 2021-01-16T10:50:14

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan mako kamar yadda aka saba ya waiwayi wasu muhimman abubuwan da suka auku a makon da ya kare, da suka hada da rikicin siyasar Amurka da ya kai ga tsige shugaba...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Trump na shan caccaka kan tarzomar da ya haddasa a majalisar dattijan Amurka from 2021-01-09T10:45:18

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' kamar yadda ya saba, yayi waiwaye kan wasu daga cikin muhimman abubuwan da suka auku a makon da ya kare, ciki har da siyasar kasar Amurka, inda shugaba mai barin gado...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Mu zagaya Duniya: An ceto daliban da aka sace a jihar Katsina from 2020-12-19T12:21:58

 A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya', Bashir Ibrahim Idris ya yi bitar manyan labaran duniya na makon da ya gabata, inda ya mayar da hankali kan batun ceto daliban makarantar sakanadiren kimiya ...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar mahimman abubuwan da suka faru a makon da ya wuce har da zaben Ghana from 2020-12-12T10:06:58

A cikin shirn 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako, Bashir Ibrahim Idris ya duba mahimman labaran makon da ya gabata, inda ya mayar da hankali a zaben Ghana, wanda shugaba mai ci, Nana  Akufo - A...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Kisan da 'yan Boko Haram suka yi wa wasu manoma a Zabarmari from 2020-12-05T13:07:33

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako ya mayar da hankali kan kisan da mayakan Boko Haram suka yi wa wasu manoma a Zabarmari da ke jihar Borno a Najeriya, da ma wasu batutuwa.

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Fin karfin daga yan sandan paris ga wani bakar fata from 2020-11-28T09:49:33

Hotunan bidiyo dai sun nuna Michel Zecler, wani mai sana’ar kida da waka, bakar fata, wasu ‘yan sanda farar fata su hudu, sun mai rubdugu, suna lakada masa duka a birnin, gab da kofar shiga ma...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar muhimman batutuwa da suka faru a makon da mukayi bankwana da shi from 2020-11-21T11:12

Shirin Mu Zagaya Duniya da wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya tabo mayan labaran da ya kamata mai sauraro ya sani cikin makon da mukayi bankwana da shi, musamman labarin yunkurin karade...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar muhimman abubuwan da suka faru a mako from 2020-11-14T07:56:58

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon kamar yadda aka saba, ya waiwayi wasu daga cikin muhimman abubuwan da suka faru cikin makon da ya gabata a sassan duniya. Shirin ya leka Amurka, Faran...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Laurent Gbagbo ya bayyana fargaba dangane da zaben Cote D'Ivoire from 2020-10-31T13:49:10

Tsohon shugaban Ivory Coast Laurent Gbagbo ya bayyana fargabar cewa zaben shugagban kasar dake gudana a yau asabar na iya haifar wa kasar da tashin hankali, a tsokacin da ya yi a game da kasar...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Tarzoma a Najeriya da ta yi sanaddiyar mutuwar mutane a Lagas from 2020-10-24T10:35:09

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewar mutane 69 suka mutu sakamakon tarzomar da aka samu lokacin zanga zangar adawa da cin zarafin yan Sanda, yayin da 37 suka samu raunuka, kuma ...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Kasashen Turai sun sabunta matakan yakar annobar coronavirus da ta sake bayyana from 2020-10-17T13:22:21

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon kamar yadda aka saba ya waiwayi muhimman batutuwa da suka auku a makon da ya kare, ciki har da sabbin matakan dakile annobar coronavirus da ta sake bark...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - 'Yan Democrats na son bincikar halin da Trump ke ciki bayan kamuwa da coronavirus from 2020-10-10T13:29:15

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon da ke bitar wasu daga cikin muhimman lamurran da suka auku a makon da ya kare, ya leka Amurka inda ake ci gaba da ce-ce kuce kan halin da shugaba Trum...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Halin da ake ciki a sassan duniya dangane da sake barkewar annobar coronavirus from 2020-09-19T13:43:34

Kamar yadda aka saba a kowane mako, shirin Mu Zagaya Duniya tare da Garba Aliyu Zaria, ya waiwayi wasu daga cikin muhimman labaran da suka fi daukar hankula a makon da ya kare, cikinsu kuwa ha...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - kasashe G7 sun bukaci Rasha ta gano tare da hukunta masu hannu a sakawa Navalny guba from 2020-09-12T14:51:36

Gwamnatin kasar Amurika ta bayana cewa tana sa ran wasu manyan jami’an kasar Russia nada hannu wajen sanyawa jagoran yan’adawar kasar guba .

A cikim shirin mu zagaya Duniya Garba Aliy...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Rasha ce kawai za ta iya aiwatar da danyen aikin shayar da Navalny guba from 2020-09-05T13:05:11

Shugaban gidauniyar yakar rashawa mallakin jagoran ‘yan adawar Rasha Alexie Navalny, Ivan Zhdanov, yace Rasha ce kawai za ta iya aiwatar da danyen aikin shayar da mai sukar nata guba, yayin da...

Listen
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Halin da ake ciki a Mali bayan juyin mulkin da sojoji suka yi from 2020-08-22T13:38:42

Kamar yadda aka saba a kowane mako, sashin Hausa na RFI na yin waiwaye kan wasu daga cikin muhimman labaran da suka fi daukar hankulin duniya a cikin makon da ya kare. A wannan karon, Bashir I...

Listen