Bitar labarun mako: Yadda aka kashe shugaban kasar Haiti - a podcast by RFI

from 2021-07-10T08:32:57

:: ::


Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu daga cikin muhimman labarun abubuwan da suka gabata a makon da ya kare, ciki har da yadda aka kashe shugaban kasar Haiti.

Further episodes of Mu Zagaya Duniya

Further podcasts by RFI

Website of RFI