Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Kasashen duniya sun yi tur da juyin mulkin kasar Myanmar - a podcast by RFI

from 2021-02-06T10:33:31

:: ::


Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon da Bashir Ibrahim Idris ya jagoranta ya maida hankali kan wasu daga cikin muhimman abubuwan da suka faru a sassan duniya cikin makon da ya gabata, da suka hada da juyin mulkin da aka yi a kasar Myanmar, da kuma karuwar masu kamuwa da cutar Korona.

Further episodes of Mu Zagaya Duniya

Further podcasts by RFI

Website of RFI