Mu Zagaya Duniya - Bitar mahimman labaran makon da ya gabata - a podcast by RFI

from 2021-11-20T12:19:29

:: ::


A cikin shirin 'Mu Zagaaya Duniya' Garba Aliyu zaria ya yi bitar mahimman labaran muka kawo muku a makon da ya gabata, ciki har da batun rikicin bakin haure a kan iyakar Belarus da Poland.

Further episodes of Mu Zagaya Duniya

Further podcasts by RFI

Website of RFI