Mu Zagaya Duniya - Kasashen Turai sun sabunta matakan yakar annobar coronavirus da ta sake bayyana - a podcast by RFI

from 2020-10-17T13:22:21

:: ::


Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon kamar yadda aka saba ya waiwayi muhimman batutuwa da suka auku a makon da ya kare, ciki har da sabbin matakan dakile annobar coronavirus da ta sake barkewa da kasashen Turai suka dauka.

Further episodes of Mu Zagaya Duniya

Further podcasts by RFI

Website of RFI