Mu Zagaya Duniya - Kisan da 'yan Boko Haram suka yi wa wasu manoma a Zabarmari - a podcast by RFI

from 2020-12-05T13:07:33

:: ::


Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako ya mayar da hankali kan kisan da mayakan Boko Haram suka yi wa wasu manoma a Zabarmari da ke jihar Borno a Najeriya, da ma wasu batutuwa.

Further episodes of Mu Zagaya Duniya

Further podcasts by RFI

Website of RFI