Mu Zagaya Duniya - Mu zagaya Duniya: An ceto daliban da aka sace a jihar Katsina - a podcast by RFI

from 2020-12-19T12:21:58

:: ::


 A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya', Bashir Ibrahim Idris ya yi bitar manyan labaran duniya na makon da ya gabata, inda ya mayar da hankali kan batun ceto daliban makarantar sakanadiren kimiya ta Kankara, wadanda kungiyar Boko Haram ta yi ikirarin sacewa.

Further episodes of Mu Zagaya Duniya

Further podcasts by RFI

Website of RFI