Mu Zagaya Duniya - Mu Zagaya Duniya: Turai ta amince allurar rigakafin kamfanin AstraZeneca, Buhari ya sallami hafsoshin tsaron Najeriya - a podcast by RFI

from 2021-01-30T11:47:40

:: ::


A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako, Bashir Ibrahim Idris ya yi bitar manyan labaran makon jiya, inda ya mayar da hankali kan annobar Korona, da sallamar  manyan hafsoshin tsaron Najeriya, ya kuma maye gurbinsu da sabbi.

 

Further episodes of Mu Zagaya Duniya

Further podcasts by RFI

Website of RFI