Mu Zagaya Duniya - 'Yan Taliban na ci gaba da sa kai zuwa birnin kaboul a Afghanistan - a podcast by RFI

from 2021-08-14T11:12:34

:: ::


Mayakan Taliban na ci gaba da sa kai zuwa babban birnin kasar Kaboul,mayakan kungiyar Taliban na samun gaggarumar nasara bayan kwace karin garuruwa yayin da Amurka da Birtaniya ke kan hanyar kai dubban sojoji domin kwashe Yan kasashen su da suka makale a birnin Kabul.

A cikin shirin. mu zagaya Duniya Garba Aliyu ya tabo wasu daga cikin manyan labarai na karshen mako.

Further episodes of Mu Zagaya Duniya

Further podcasts by RFI

Website of RFI