Gwamnatin Kano ta dukufa wajen bunkasa noman tumatir a zamanance - a podcast by RFI

from 2021-07-04T22:36:01

:: ::


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan kokarin da hukumomi ke yi a jihar Kano dake tarayyar Najeriya, domin kaucewa fuskantar matsalolin da kwararrun hukumomin kasa da kasa ke yi na yiwuwar shiga matsalar karancin abinci a Sahel, yankin da kasar ta Najeriya ke ciki.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI