Podcasts by Muhallinka Rayuwarka

Muhallinka Rayuwarka

Wayar da kan jama’a da ilmantar da su, game da sha’anin da ya shafi Noma da muhalli da canjin yanayi. Yin bayanai dangane da batun gurbacewar yanayi tare da dumamarsa (Yanayi).

Further podcasts by RFI

Podcast on the topic Nachrichten

All episodes

Muhallinka Rayuwarka
Tasirin sana'ar gawayi a Najeriya da kuma kalubalenta ga muhalli from 2022-02-19T21:51:49


Shirin tare da Nura Ado Suleiman a wannan makon ya duba hada-hadar cinikayyar sarrafawa da fataucin gawayi, kasuwar da wani rahoto ke cewa Najeriya ce a mataki na biyu cikin jerin kasashen dun...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Taron masana a Kaduna ta hanyar amfani da harshe don kawo karshen rashin tsaro from 2022-02-12T21:14:17


A yunkurin lallubo  mafita ta hanyar amfani da harshe don kawo karshen matsalar rashin tsaro a Najeriya,masana sun gudanar da wani taro na musaman a jihar Kaduna.

Aminu Sani Sado da y...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Illar da aikin tonon Zinariya ya yi wa Muhalli a garin Kwandago na yankin Dan Isa a Maradi from 2022-01-22T21:42:16


A yau shirin zai duba illar da aikin tonon Zinariya ya yi wa Muhalli a garin Kwandago na yankin Dan Isa a Jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar, tun bayan da aka gano arzikin na karkashin kasa a...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Taron masana dangane da wayar da kai kan amfani da makamshin Nukiliya a Kano from 2022-01-08T21:37:25


Shirin a wannan mako yayi tattaki zuwa jihar Kano a Najeriya, jihar da a baya baya nan ta karbi bakuncin wani babban taron masana dangane da wayar da kai kan amfani da makamshin NUKILIYA, ta f...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Wutar daji ta tafka barna a jihohin tahwa da Maradi da ke Nijar from 2021-12-11T22:12:51


Shirin na wannan rana ya duba matsalar wutar daji a Jamhuriyar Nijar, wadda ta yi kamari a Jihohin Tahwa da Maradi, gobarar da ta lakume eka ako kadada sama da dubu 150.

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Gobarar daji ta addabi sassan Jamhuriyar Nijar from 2021-12-11T22:03:13


Wutar daji ta lakume fadin kasar da ya kai eka dubu 19 a jihar Agadez dake arewacin Jamhuriyar Nijar inda wutar daji ta lakume akalla eka dubu 19 na gandun daji da gabilinsa da ya kasance Saha...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Manoman tumatir sun tafka hasara a Najeriya from 2021-12-11T21:43:09


Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan makon tare da Muhammad Tasi'u Zakari ya tattauna akan matsalar da manoman Tumatir suka fuskanta a jihar Filato da ke Najeriya, inda manoman suka tafka h...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Matsalolin dake dakile yunkurin kawo karshen matsalar dumamar yanayi kashi na 2 from 2021-12-11T21:37:02


Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya cigaba da tattaunawa kan taron kasashen duniya dangane da matsalar dumamar yanayi da ya gudana a birnin Glasgow na kas...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Manoman Najeriya na amfani da magungunan kwari masu illa ga lafiyar dan Adam from 2021-12-11T20:43:21


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon ya tattauna ne akan yadda manoman Najeriya ke amfani da magungunan kashe kwari masu matukar illa ga muhalli da ma lafiyar dan Adam, wadanda tuni huk...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Matsalolin dake dakile yunkurin kawo karshen matsalar dumamar yanayi from 2021-11-06T22:00:21


Shirin Muhallinka Rayuwarka a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya tattauna kan taron kasashen duniya dangane da matsalar dumamar yanayi dake gudana a birnin Glasgow na kasar Scotland da ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Matsalolin dake dakile yunkurin kawo karshen matsalar dumamar yanayi from 2021-11-06T22:00:21


Shirin Muhallinka Rayuwarka a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya tattauna kan taron kasashen duniya dangane da matsalar dumamar yanayi dake gudana a birnin Glasgow na kasar Scotland da ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Matakan da ya dace a dauka kan zamanantar da kiwo a Najeriya from 2021-10-24T12:53:28


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya tattauna da masu ruwa da tsaki ne akan matakan da kwararru ke ba da shawarar a dauka domin zamanantar da kiwo tsakanin ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Matakan da ya dace a dauka kan zamanantar da kiwo a Najeriya from 2021-10-24T12:53:28


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya tattauna da masu ruwa da tsaki ne akan matakan da kwararru ke ba da shawarar a dauka domin zamanantar da kiwo tsakanin ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Matsalar bahaya a fili from 2021-10-03T11:29:31


Shirin 'Muhallinka Rayuwarka'  a yau zai waiwayi matsalar Bahaya a fili, daya daga cikin matsalolin da ke kan gaba wajen gurbata muhallin dan Adam, wadda kuma kai tsaye ke alaka da haifar da w...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Matsalar bahaya a fili from 2021-10-03T11:29:31


Shirin 'Muhallinka Rayuwarka'  a yau zai waiwayi matsalar Bahaya a fili, daya daga cikin matsalolin da ke kan gaba wajen gurbata muhallin dan Adam, wadda kuma kai tsaye ke alaka da haifar da w...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Matsalar gobarar daji a kasashen Duniya a wannan shekara ta 2021 from 2021-09-25T22:18:13


Shirin a yau zai tattauna ne akan matsalar gobarar daji, wadda a baya bayan nan ta karu a sassan duniya, musamman a Turai da Amurka, har ma a wasu sassan nahiyar Afirka.

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Matsalar gobarar daji a kasashen Duniya a wannan shekara ta 2021 from 2021-09-25T22:18:13


Shirin a yau zai tattauna ne akan matsalar gobarar daji, wadda a baya bayan nan ta karu a sassan duniya, musamman a Turai da Amurka, har ma a wasu sassan nahiyar Afirka.

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Matsalolin da aikin hakar Zinare ke haddasawa muhalli from 2021-09-18T22:34:50


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon yau, ya duba irin matsalolin gurbatar muhallin da ake cin karo da su sakamakon hakar ma'adanai, bayan da aka gano Zinare a yankin Kwandago na yankin...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Matsalolin da aikin hakar Zinare ke haddasawa muhalli from 2021-09-18T22:34:50


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon yau, ya duba irin matsalolin gurbatar muhallin da ake cin karo da su sakamakon hakar ma'adanai, bayan da aka gano Zinare a yankin Kwandago na yankin...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Littafin binciken a kan ayyukan 'yan bindiga a arewacin Najeriya ya fito from 2021-09-12T11:25:53


Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na musamman ya yi nazari ne a game da littafin da wani malami a jami'ar Dan Fodio ta Sokoto, Murtala Ahmad Rufai ya kwashe shekaru 10 yana yi a kan ayyukan 'yan b...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Littafin binciken a kan ayyukan 'yan bindiga a arewacin Najeriya ya fito from 2021-09-12T11:25:53


Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na musamman ya yi nazari ne a game da littafin da wani malami a jami'ar Dan Fodio ta Sokoto, Murtala Ahmad Rufai ya kwashe shekaru 10 yana yi a kan ayyukan 'yan b...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Illolin rashin bin ka'idar amfani da sindaran adana amfanin gona 2/2 from 2021-09-04T22:49


Shirin na wannan mako kashi ne na biyun wanda ya gabata a makwannin baya, dangane da ajiyar amfanin gona musamman dangin hatsi, ta hanyar amfani da sinadaren kashe kwari ko tsutsa na zamani wa...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Illolin rashin bin ka'idar amfani da sindaran adana amfanin gona 2/2 from 2021-09-04T22:49


Shirin na wannan mako kashi ne na biyun wanda ya gabata a makwannin baya, dangane da ajiyar amfanin gona musamman dangin hatsi, ta hanyar amfani da sinadaren kashe kwari ko tsutsa na zamani wa...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Illolin rashin bin ka'ida wajen amfani da magunguna yayin adana amfanin gona from 2021-08-21T22:30:08


Shirin a wannan mako ya tattauna da masana da sauran masu ruwa da tsaki akan tasirin sinadaran da ake amfani da su a wajen noma da kuma adana amfanin gona, wadanda a wasu lokutan ke illata dan...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Illolin rashin bin ka'ida wajen amfani da magunguna yayin adana amfanin gona from 2021-08-21T22:30:08


Shirin a wannan mako ya tattauna da masana da sauran masu ruwa da tsaki akan tasirin sinadaran da ake amfani da su a wajen noma da kuma adana amfanin gona, wadanda a wasu lokutan ke illata dan...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Tasirin bunkasar noma hade da kiwo a zamanance kan tattalin arziki from 2021-08-15T11:45:58


Shirin Muhallinka Rayuwarka yayi tattaki zuwa jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya, inda ya duba bunkasar noma hade da kiwo a zamance, ciki har da noman zamani da ake yi a rufaffen fili, da ku...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Tasirin bunkasar noma hade da kiwo a zamanance kan tattalin arziki from 2021-08-15T11:45:58


Shirin Muhallinka Rayuwarka yayi tattaki zuwa jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya, inda ya duba bunkasar noma hade da kiwo a zamance, ciki har da noman zamani da ake yi a rufaffen fili, da ku...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Makomar noma a sassan jihar yayin da ake fama da Boko Haram from 2021-08-08T20:17:55


Sama da watanni 7 bayan da mayakan Boko Haram su ka yiwa manonan Zabarmari akalla 43 kisan gilla a garin Koshebe da ke jihar Borno, bayanai sun ce manoman wannan yankin sun fara komawa gonakin...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Makomar noma a sassan jihar yayin da ake fama da Boko Haram from 2021-08-08T20:17:55


Sama da watanni 7 bayan da mayakan Boko Haram su ka yiwa manonan Zabarmari akalla 43 kisan gilla a garin Koshebe da ke jihar Borno, bayanai sun ce manoman wannan yankin sun fara komawa gonakin...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Mai yiwuwa wasu jihohin Najeriya su fukanci ambaliyar ruwa from 2021-07-18T20:17:27


A wannan makon shirin ya tattauna ne kan hasashen fuskantar ambaliyar ruwa da kwararrun hukumar kula da yanayi ta Najeriya suka yi, wadanda suka yi gargadin cewa wasu daga cikin jihohin kasar ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Mai yiwuwa wasu jihohin Najeriya su fukanci ambaliyar ruwa from 2021-07-18T20:17:27


A wannan makon shirin ya tattauna ne kan hasashen fuskantar ambaliyar ruwa da kwararrun hukumar kula da yanayi ta Najeriya suka yi, wadanda suka yi gargadin cewa wasu daga cikin jihohin kasar ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Kalubalen da ke gaban arewacin Najeriya dangane da karbar Fulani makiyaya from 2021-07-18T20:04:46


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon ya duba kalubalen dake tattare da komawar dubban Fulani makiyaya arewacin Najeriya daga yankunan kudancin kasar, inda gwamnonin shiyyar suka haramta...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Kalubalen da ke gaban arewacin Najeriya dangane da karbar Fulani makiyaya from 2021-07-18T20:04:46


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon ya duba kalubalen dake tattare da komawar dubban Fulani makiyaya arewacin Najeriya daga yankunan kudancin kasar, inda gwamnonin shiyyar suka haramta...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Gwamnatin Kano ta dukufa wajen bunkasa noman tumatir a zamanance from 2021-07-04T22:36:01


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan kokarin da hukumomi ke yi a jihar Kano dake tarayyar Najeriya, domin kaucewa fuskantar matsalolin da...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Gwamnatin Kano ta dukufa wajen bunkasa noman tumatir a zamanance from 2021-07-04T22:36:01


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan kokarin da hukumomi ke yi a jihar Kano dake tarayyar Najeriya, domin kaucewa fuskantar matsalolin da...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Yadda manoman Nijar ke shirin tunkarar daminar bana from 2021-06-19T22:47:07


Da dama daga cikin kasashen yankin Sahel na fama da tarin matsalolin dake tagayara muhalli dake haddasa matsaloli masu yawa ga mutanen dake yankunan. 

Gurbatar muhallin na samo tushe ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Yadda manoman Nijar ke shirin tunkarar daminar bana from 2021-06-19T22:47:07


Da dama daga cikin kasashen yankin Sahel na fama da tarin matsalolin dake tagayara muhalli dake haddasa matsaloli masu yawa ga mutanen dake yankunan. 

Gurbatar muhallin na samo tushe ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Dubaru iri iri don gudanar noma a wurare a Jamhuriyar Nijar from 2021-06-19T22:47:07


Da dama daga cikin kasashen yankin Sahel na fama da tarin matsalolin dake tagayara muhalli dake haddasa matsaloli masu yawa ga mutanen dake yankunan. 

Gurbatar muhallin na samo tushe ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Yankin Sahel na fuskantar matsalolin gurbatar muhalli dake shafar al'umma from 2021-06-13T12:12:09


Shirin Muhalli a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya yada zango ne yankin Sahel, inda da dama daga cikin kasashen yankin ke fama da tarin matsalolin dake tagayyara muhalli, kalubalen da ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Yankin Sahel na fuskantar matsalolin gurbatar muhalli dake shafar al'umma from 2021-06-13T12:12:09


Shirin Muhalli a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya yada zango ne yankin Sahel, inda da dama daga cikin kasashen yankin ke fama da tarin matsalolin dake tagayyara muhalli, kalubalen da ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Ranar muhalli ta duniya: Halin da muhalli ke ciki from 2021-06-06T11:00:56


Shirin wannan makon tare da Nura Ado Suleiman zai yi duba ne kan ranar Muhalli ta duniya da majalisar dinkin duniya ta ware domin jan hankali kan halin da muhallin dan adam ke ciki da kuma tas...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Ranar muhalli ta duniya: Halin da muhalli ke ciki from 2021-06-06T11:00:56


Shirin wannan makon tare da Nura Ado Suleiman zai yi duba ne kan ranar Muhalli ta duniya da majalisar dinkin duniya ta ware domin jan hankali kan halin da muhallin dan adam ke ciki da kuma tas...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Gaza samun matsaya guda tsakanin manoma da makiyaya a Najeriya from 2021-05-30T12:22:47


A yau shirin batun Noma da kiwo zai waiwaya a Najeriya, ganin yadda har yanzu aka gaza samun matsaya guda tsakanin gwamnatin kasar a matakin tarayya da kuma gwamnonin jihohi musamman na yankin...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Gaza samun matsaya guda tsakanin manoma da makiyaya a Najeriya from 2021-05-30T12:22:47


A yau shirin batun Noma da kiwo zai waiwaya a Najeriya, ganin yadda har yanzu aka gaza samun matsaya guda tsakanin gwamnatin kasar a matakin tarayya da kuma gwamnonin jihohi musamman na yankin...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Illolin da leda ke haifar wa muhalli from 2021-05-23T11:51:52


Shirin a wannan lokaci ya sake yin waiwaye ne kan illolin da leda ke haifarwa ga muhalli sakamakon yadda ake yasar da ita ba tare da damuwa ko neman sanin irin matsalolin da za ta iya haifarwa...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Illolin da leda ke haifar wa muhalli from 2021-05-23T11:51:52


Shirin a wannan lokaci ya sake yin waiwaye ne kan illolin da leda ke haifarwa ga muhalli sakamakon yadda ake yasar da ita ba tare da damuwa ko neman sanin irin matsalolin da za ta iya haifarwa...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Yadda tabarbarewar tsaro ta yi wa lammuran da suka shafi muhalli illa from 2021-05-09T11:46:41


Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman, ya yi waiwaye ne kan halin da sha’anin tsaro ke ciki a wasu yankunan arewa maso yammacin Najeriya, musamman a Zamfara, ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Yadda tabarbarewar tsaro ta yi wa lammuran da suka shafi muhalli illa from 2021-05-09T11:46:41


Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman, ya yi waiwaye ne kan halin da sha’anin tsaro ke ciki a wasu yankunan arewa maso yammacin Najeriya, musamman a Zamfara, ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Hadeja na fuskantar barazanar ambaliyar ruwa da zata iya tada garin - Rahoto from 2021-04-17T23:14:50


Shirin Muhallin ka Ruyuwar ka a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya yada zango ne garin Hadeja dake jihar Jigawa na arewacin Najeriya, inda rahoton masana kimiya ya nuna cewa garin na fu...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - NIMET ta gargadi manoman Najeriya kan shuka da wuri kafin saukar damina from 2021-04-10T20:57:35


Shirin a wannan mako ya tattauna kan yanayin daminar bana da ake shirin shiga a tarrayyar Najeriya, a yayin da manoma suka dukufa kan shirin share gonakinsu da domin ayyukan noma, hukumar kula...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Yadda sare itatuwa ke karfafa barazanar kwararowar Hamada a birane from 2021-03-13T21:31:49


A yau shirin zai mayar da hankali kan barazanar kwararowar Hamada a sassan arewacin Najeriya, inda aka tabbatar da cewar yanzu haka jihohi 11 ne ke fuskantar wannan matsala, wadda ake bukatar ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Gwajin noman goro ya samu nasara a garin Maradi dake Jamhuriyar Nijar from 2021-03-06T21:39:07


A wannan makon, shirin yayi tattaki zuwa garin Maradi dake Jamhuriyar Nijar, inda aka fara noman goro, Cikin shirin za a ji tattaunawa da masu ruwa da tsaki kan noma da amfanin goron, da kasuw...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Nau'ikan tsirrai: Muhimmancin Gadali ga lafiya da muhallin dan adam from 2021-02-27T21:49:56


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon ya tattauna ne kan matsalar bacewar wasu nau’ikan tsirrai da dama dake kewayen dan Adam, wadanda suke taimaka masa a fannoni daban daban na rayuwa, ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Gwamnatin Kano ta soma shirin zamantar da aikin sarrafa gurasa from 2021-02-20T21:47:38


Cikin wannan mako a Najeriya shirin yayi tattaki zuwa Kano ta Dabo, inda gwamnatin jihar da hadin gwiwar bankin duniya suka kaddamar da shirin bunkasa Noman Alkalama, karkashin shirin tallafaw...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Makiyaya sun shiga halin tsaka mai wuya a kudancin Najeriya from 2021-02-20T21:20:07


Shirin namu na wannan mako ya tattauna ne kan batun yunkurin korar Fulani makiyaya daga wasu jihohin yankin Kudu maso yammacin Najeriya wato Ondo da Ogun da kuma Oyo, wanda ya haifar da cece-k...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Dalilan da suka janyowa Fulani makiyaya tsangwama a Najeriya from 2021-02-07T21:46:04


Shirin na wannan mako ya cigaba da tattaunawa kan makomar Fulani makiyaya a yankin wasu jihohin Kudu maso yammacin Najeriya, inda ake zarginsu da aikata muggan laifuka ciki har da satar mutane...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Mutane miliyan 10 na fuskantar karancin abinci a arewacin Najeriya from 2021-01-09T23:13:39


A cikin shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan mako, Nura Ado Suleiman ya yi nazari ne kan rahoton hukumar samar da binci da bunkasa aikin gona ta majalisar dinkin duniya, wanda ya ce mutane ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Nazari kan dalilan da suka sa gwamnatin Nijar haramta kasuwancin gawayin from 2020-12-19T22:00:27


A yau shirin yayi tattaki zuwa Jamhuriyar Nijar ne domin nazari kan dalilan da suka sa gwamnatin kasar haramta kasuwancin gawayin itace a fadin kasar tare da kuma yanka tara mai yawa ga duk wa...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Makomar noma a Zabarmari bayan kisan gillar da mayakan Boko Haram suka yiwa manoma from 2020-12-12T21:22:03


A makon da ya gabata shirin Muhallinka Rayuwarka ya leka yankin Zabarmari dake jihar Borno inda mayakan Boko Haram suka yiwa manoma sama da 70 kisan gilla ta hanyar yankan rago, lamarin da ya ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Kungiya ta masu nomawa da sarrafa tattasai da kayan yaji a Najeriya from 2020-11-15T18:14:23


Tattasai da sauran dangin kayan yaji abubuwa ne da ake sarrafawa wajen amfani ta hanyoyi masu yawa baya ga kasancewarsu abin ci, inda ake amfani da su wajen sarrafa magunguna da dai sauransu.<...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Nazari kan ranar samar da abinci ta MDD - 2020 from 2020-10-18T15:22:08


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris, ya yi nazari ne dangane da ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar samar da abinci ta duniya,wato ko...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Yadda Boko Haram suka hana noma a Najeriya from 2020-10-04T19:59:34


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon tare da Nura Ado Sulaiman ya tattauna ne kan yadda Mayakan Boko Haram suka hana gudanar da aikin noma a yankin arewa maso gabashin Najeriya, lamarin...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Yadda ambaliyar ruwa ta tafka barna a kananan hukumomin jihar Jigawa a Najeriya-2 from 2020-09-26T21:54:54


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris, ya ci gaba da  nazari kan irin barnar da ambaliyar ruwa ta tafka a jihar Jigawa, yayin  ziyarar gani da ido da sashen ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Yadda ambaliyar ruwa ta tafka barna a kananan hukumomin jihar Jigawa a Najeriya from 2020-09-19T20:40:10


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris, ya yi duba na musamman kan irin barnar da ambaliyar ruwa ta tafka a jihar Jigawa, yayin  ziyarar gani da ido da sashen...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Tasirin matsalolin tsaro kan noma a Najeriya kashi na 2 from 2020-09-17T13:42


Shirin Muhallinka Rayuwarka a wannan mako ya cigaba da tattaunawa ne dangane da tasirin matsalolin tsaro kan ayyukan noma a arewacin Najeriya, musamman arewacin maso yamma da kuma arewa maso g...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Yadda annobar COVID-19 tayi tasiri kan ayyukan noma a Najeriya from 2020-09-02T07:32:25


A wannan makon shirin ya duba tasirin da cutar Coronavirus ta haifar a bangaren noma, noman a matsayin sana’a da kuma shi kan shi manomin dake gudanar da ita.

Zalika shirin ya kuma yi...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Tasirin matsalolin tsaro kan noma a Najeriya from 2020-08-29T22:21:42


Shirin Muhallinka Rayuwarka a wannan mako ya tattauna ne kan muhimman batutuwa guda biyu, da suka hada da bunkasa noman itaciyar Gawo a Najeriya, da kuma sha'anin tsaro, abinda ko shakkah babu...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Bankin Najeriya ya kaddamar da shirin baiwa manoma bashi maras kudin ruwa from 2020-08-18T13:31:01


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan mako ya yada zango ne a tarrayyar Najeriya, inda babban bankin kasar CBN ya sanar da wani sabon tsari na baiwa manoma bashin kudi don kara inganta harkar ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Matakan zamani da na gargajiya na magance matsalar farin dango from 2020-07-26T22:44:04


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan lokaci yayi nazari kan hanyoyin zamani da na gargajiya da mutane ke amfani da su wajen magance matsalar farin dango dake lalata tarin amfanin gona.

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Dagwalon masana'antu ya lalata tarin gonaki a jihar Kano from 2020-07-12T00:44:23


Shirin wannan makon yayi tattaki zuwa Tamburawar Yamma dake jihar Kano a Najeriya, inda ruwan dagwalon masana'antu ya lalata kasar noma mai fadin gaske, lamarin da ya shafi akalla manoma dubu ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Halin da noman Shinkafa ke ciki a Jamhuriyar Nijar from 2020-03-15T22:20


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon yayi nazari tare datattaunawa damasu ruwa da tsaki kan halin da noman shinkafa ke ciki a Jamhuriyar Nijar.

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Haramta cinikin jakuna a Duniya from 2019-11-24T19:17:22


Matsalar kashe jakuna ta zama babbar barazana ga yawan jakuna da ake dasu a Duniya inda masana ke cewa idan ba’a dauki matakin da ya dace ba, ana iya rasa kusan rabi na jakunan nan da shekaru ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Muhawara dangane da batun rufe kan iyakar Najeriya da wasu kasashe from 2019-10-26T23:38:58


shirin Muhallinka Rayuwarka yana nazari ne kan al’amuran da suka shafi noma da kiwo, canji da kuma dumamar yanayi da dai sauran batutuwan da suka shafi Muhalli.

A yau shirin zai mayar...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Taron koli kan noma a Afrika from 2019-09-22T00:18:30


Shirin rayuwarka muhallinka na wannan makon ya halarci taron koli kan harakar noma a nahiyar Afrika  wanda Najeriya ta karbi bakuncin sa a birnin Abuja.

Nura Ado Suleiman  ya samu tat...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Nijar: An karrama al'ummar Kwangwame saboda yakar Hamada from 2019-08-25T21:55:08


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan karo yayi tattaki zuwa Jamhuriyar Nijar, inda mazauna wani kauye da ake kira da Kwangwame dake karamar hukumar Takeita a Jahar Damagaram, suka yi namijin ...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Yunkurin samar da hanyoyi don magance matsalar yunwa a Najeriya from 2019-04-28T00:55:23


A cikin shirin rayuwarka muhalinka ,Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali zuwa rahoto dake nuna cewa nan da yan shekaru mudin ba a dau matakan magance matsalar abinci a Najeriya.

A...

Listen
Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Kalubalen da rikicin Zamfara zai haifarwa fannin Noma a Najeriya from 2019-04-20T23:34:35


Shirin muhallinka rayuwarka a wannan makon ya ci gaba da tattaunawa kan kalubalen da hare-haren 'yan bindiga a jihar Zamfara zai haifarwa bangaren noma a Najeriya.

Listen