Makomar noma a sassan jihar yayin da ake fama da Boko Haram - a podcast by RFI

from 2021-08-08T20:17:55

:: ::


Sama da watanni 7 bayan da mayakan Boko Haram su ka yiwa manonan Zabarmari akalla 43 kisan gilla a garin Koshebe da ke jihar Borno, bayanai sun ce manoman wannan yankin sun fara komawa gonakinsu domin ci gaba da ayyukan noma. Shirin a wannan makon ya yi tattaki zuwa jihar Borno domin jin halin da noma da manoman ke ciki musamman a yankunan da suka fi fuskantar barazanar matsalar tsaro.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI