Manoman tumatir sun tafka hasara a Najeriya - a podcast by RFI

from 2021-12-11T21:43:09

:: ::


Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan makon tare da Muhammad Tasi'u Zakari ya tattauna akan matsalar da manoman Tumatir suka fuskanta a jihar Filato da ke Najeriya, inda manoman suka tafka hasara.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI