Matsalar bahaya a fili - a podcast by RFI

from 2021-10-03T11:29:31

:: ::


Shirin 'Muhallinka Rayuwarka'  a yau zai waiwayi matsalar Bahaya a fili, daya daga cikin matsalolin da ke kan gaba wajen gurbata muhallin dan Adam, wadda kuma kai tsaye ke alaka da haifar da wasu cutuka har ila yau da ke yi wa dan adam din illa.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI