Muhallinka Rayuwarka - Dagwalon masana'antu ya lalata tarin gonaki a jihar Kano - a podcast by RFI

from 2020-07-12T00:44:23

:: ::


Shirin wannan makon yayi tattaki zuwa Tamburawar Yamma dake jihar Kano a Najeriya, inda ruwan dagwalon masana'antu ya lalata kasar noma mai fadin gaske, lamarin da ya shafi akalla manoma dubu 7.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI