Muhallinka Rayuwarka - Gaza samun matsaya guda tsakanin manoma da makiyaya a Najeriya - a podcast by RFI

from 2021-05-30T12:22:47

:: ::


A yau shirin batun Noma da kiwo zai waiwaya a Najeriya, ganin yadda har yanzu aka gaza samun matsaya guda tsakanin gwamnatin kasar a matakin tarayya da kuma gwamnonin jihohi musamman na yankin Kudanci, kan yadda za a bullowa matsalar rikicin manoma da makiyaya da sauran batutuwa masu alaka da matsalar ciki har da neman kawo karshen tsarin kiwon gargajiya na yawon da makiyaya a Najeriyar ke yi a tsakanin yankunan arewaci da kudancin kasar.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI