Muhallinka Rayuwarka - Gwamnatin Kano ta soma shirin zamantar da aikin sarrafa gurasa - a podcast by RFI

from 2021-02-20T21:47:38

:: ::


Cikin wannan mako a Najeriya shirin yayi tattaki zuwa Kano ta Dabo, inda gwamnatin jihar da hadin gwiwar bankin duniya suka kaddamar da shirin bunkasa Noman Alkalama, karkashin shirin tallafawa manoma Mai taken APPEALS a Turance. Gwamnatin Kanon ta kuma kaddamar da shirin zamanantar da aikin sarrafa gurasa.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI