Muhallinka Rayuwarka - Hadeja na fuskantar barazanar ambaliyar ruwa da zata iya tada garin - Rahoto - a podcast by RFI

from 2021-04-17T23:14:50

:: ::


Shirin Muhallin ka Ruyuwar ka a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya yada zango ne garin Hadeja dake jihar Jigawa na arewacin Najeriya, inda rahoton masana kimiya ya nuna cewa garin na fusknatar barazanar mummunar ambaliyar ruwa, wadda zata iya kaiwa ga tashin garin baki dayan sa…

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI