Muhallinka Rayuwarka - Illolin rashin bin ka'ida wajen amfani da magunguna yayin adana amfanin gona - a podcast by RFI

from 2021-08-21T22:30:08

:: ::


Shirin a wannan mako ya tattauna da masana da sauran masu ruwa da tsaki akan tasirin sinadaran da ake amfani da su a wajen noma da kuma adana amfanin gona, wadanda a wasu lokutan ke illata dan Adam.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI