Muhallinka Rayuwarka - Illolin rashin bin ka'idar amfani da sindaran adana amfanin gona 2/2 - a podcast by RFI

from 2021-09-04T22:49

:: ::


Shirin na wannan mako kashi ne na biyun wanda ya gabata a makwannin baya, dangane da ajiyar amfanin gona musamman dangin hatsi, ta hanyar amfani da sinadaren kashe kwari ko tsutsa na zamani watau Chemicals a Turance.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI