Muhallinka Rayuwarka - Kalubalen da ke gaban arewacin Najeriya dangane da karbar Fulani makiyaya - a podcast by RFI

from 2021-07-18T20:04:46

:: ::


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon ya duba kalubalen dake tattare da komawar dubban Fulani makiyaya arewacin Najeriya daga yankunan kudancin kasar, inda gwamnonin shiyyar suka haramta kiwon shanu baki daya.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI